Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

swear: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 10: Line 10:
#: ''Sa’ad da na yi aure, ni da maigidana mun ƙaura zuwa yankin da ake yawan '''yin ashar''' da maye da kuma shan taba. <> When I married, my husband and I moved to an area where '''[[cursing]]''', drunkenness, and smoking were the norm.''

#: ''Zagi, '''ashar''', da kuma wasu maganganun batsa furci ne da ake amfani da su kowace rana a duniya ta yau. <> Cursing, '''profanity''', and other forms of obscene language are part of everyday speech in today’s world.''

<!--begin google translation-->
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[swear]] ==
[[Rantsuwa]], [[rantse]].
# {{cx|verb}} [[rantse]] <> [[swear]]; [[zaga]] <> [[abuse]], [[swear]], [[insult]]; [[rantsad]] [[da]] <> [[swear]];
<!--end google translation-->

Revision as of 03:09, 25 August 2017

Verb

Plain form (yanzu)
swear

3rd-person singular (ana cikin yi)
swears

Past tense (ya wuce)
sweared

Past participle (ya wuce)
sweared

Present participle (ana cikin yi)
swearing

  1. to take an oath <> rantse, yi rantsuwa.
    he found it necessary to swear to the truthfulness of what he wrote. <> ya rantse cewa abin da ya rubuta gaskiya ne.
    I swear by God <> Na rantse da Allah.
  2. to curse someone mildly <> zaga, yi wa zagi, yi tir da.
    Zagi, ashar, da kuma wasu maganganun batsa furci ne da ake amfani da su kowace rana a duniya ta yau. <> Cursing, profanity, and other forms of obscene language are part of everyday speech in today’s world.
  3. (strongly) la'anta
  4. use swear words profusely, obscene or vulgar language. <> yi ashar, ya ashariya. mugun baki ko ɗanyen baki.
    Sa’ad da na yi aure, ni da maigidana mun ƙaura zuwa yankin da ake yawan yin ashar da maye da kuma shan taba. <> When I married, my husband and I moved to an area where cursing, drunkenness, and smoking were the norm.
    Zagi, ashar, da kuma wasu maganganun batsa furci ne da ake amfani da su kowace rana a duniya ta yau. <> Cursing, profanity, and other forms of obscene language are part of everyday speech in today’s world.

Google translation of swear

Rantsuwa, rantse.

  1. (verb) rantse <> swear; zaga <> abuse, swear, insult; rantsad da <> swear;