More actions
m Quick edit |
m Quick edit |

Line 14: | Line 14: | ||
##''(b) How have you been '''[[able]]''' to do this? ''
(b) Ta yaya ka '''[[samu damar]]''' yin hakan? [https://glosbe.com/en/ha/able?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''(b) How have you been '''[[able]]''' to do this? ''
(b) Ta yaya ka '''[[samu damar]]''' yin hakan? [https://glosbe.com/en/ha/able?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''For example, Jehovah’s people were '''[[able]]''' to withstand the onslaught of Nazism in Germany and Western Europe before and during World War II (1939-45). ''
Alal misali, mutanen Jehobah sun jimre hari da ’yan Nazi a Jamus da kuma Yammacin Turai suka kai musu kafin Yaƙin Duniya na biyu da kuma lokacin yaƙin (wato shekara 1935 zuwa 1945). [https://glosbe.com/en/ha/able?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

| ##''For example, Jehovah’s people were '''[[able]]''' to withstand the onslaught of Nazism in Germany and Western Europe before and during World War II (1939-45). ''
Alal misali, mutanen Jehobah sun jimre hari da ’yan Nazi a Jamus da kuma Yammacin Turai suka kai musu kafin Yaƙin Duniya na biyu da kuma lokacin yaƙin (wato shekara 1935 zuwa 1945). [https://glosbe.com/en/ha/able?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

## | ##''How can we be of help to a brother or a sister who is interested in getting married but who has not been '''[[able]]''' to do so? ''
Yaya za mu taimake ɗan’uwa ko ’yar’uwa da suke son su yi aure amma ba su '''[[iya]]''' yin haka ba? [https://glosbe.com/en/ha/able?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Hebrews 4:12 says: “The word of God is alive and exerts power and is sharper than any two-edged sword and pierces even to the dividing of soul and spirit, and of joints and their marrow, and is '''[[able]]''' to discern thoughts and intentions of the heart.” ''
Ibraniyawa 4:12 ya ce: “Maganar Allah mai-rai ce, mai-aikatawa, ta fi kowane takobi mai-kaifi biyu ci, tana kuwa hudawa har zuwa rarraban rai da ruhu, da gaɓaɓuwa da ɓargo kuma, tana kuwa da hanzari ga '''[[ganewar]]''' tunanin zuciya da nufe-nufenta.” [https://glosbe.com/en/ha/able?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Christendom’s church members have been reading the Bibl |
Revision as of 15:19, 6 March 2019
Glosbe's example sentences of able [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar able:
- In time, we may be able to lengthen the discussions to include an entire lesson.
Amma a hankali za mu iya tattauna darasi ɗaya a take. [2] - (Ecclesiastes 4:1-3) Similarly, in our day world leaders, even with the latest technical advances, are not able to eliminate suffering.
(Mai-wa’azi 4:1-3) A makamancin hali, a kwananmu fa, shugabannen duniya, har da wayewar kai na zamani, basu iya kawas da shan wahala ba. [3] - The apostle Paul wrote: “God is faithful, and he will not let you be tempted beyond what you can bear, but alongwith the temptation he will also make the way out so that you may be able to endure it.”
Manzo Bulus ya rubuta: “Allah mai-aminci ne, da ba za ya bari a yi muku jaraba wadda ta fi ƙarfinku ba; amma tare da jaraba za ya yi muku hanyar tsira, da za ku iya jimrewa.” [4] - She was able to give a fine witness and make a follow-up arrangement.
Ta ba da shaida mai kyau kuma ta yi shirin ƙara tattaunawa a kan batun. [5] - (John 16:2; Acts 8:1) Yet, even very powerful enemies of God’s people, such as Roman Emperor Nero and Adolf Hitler, have not been able to eradicate God’s loyal ones, who bear his name.
(Yohanna 16:2; Ayukan Manzanni 8:1) Duk da haka, ko abokan gāba masu ƙarfi na mutanen Allah, kamar su Nero da ya mallaki Daular Roma da kuma Adolf Hitler ma, ba su iya shafe amintattun bayin Jehovah waɗanda suke ɗauke da sunansa ba. [6] - She was able to help several people to become servants of Jehovah.
Ta taimaka wa mutane da yawa su zama bayin Jehobah. [7] - People will then be able to live happy, productive lives forever.
A lokacin, mutane za su yi rayuwa mai ma’ana har abada. [8] - Some who would dearly love to be at congregation meetings and assemblies may rarely be able to do so.
Akwai wasu tsofaffi da za su so su kasance tare da mu a taron ikilisiya da kuma manyan taro amma ba za su iya yin hakan ba. [9] - Gary’s answers are sometimes memorized, and if he has a talk in the Theocratic Ministry School, he is able to deliver it extemporaneously.
Kuma idan aka ba shi aiki a Makarantar Hidima ta Allah, sai ya yi magana daga zuciyarsa. [10] - (b) How have you been able to do this?
(b) Ta yaya ka samu damar yin hakan? [11] - For example, Jehovah’s people were able to withstand the onslaught of Nazism in Germany and Western Europe before and during World War II (1939-45).
Alal misali, mutanen Jehobah sun jimre hari da ’yan Nazi a Jamus da kuma Yammacin Turai suka kai musu kafin Yaƙin Duniya na biyu da kuma lokacin yaƙin (wato shekara 1935 zuwa 1945). [12] - How can we be of help to a brother or a sister who is interested in getting married but who has not been able to do so?
Yaya za mu taimake ɗan’uwa ko ’yar’uwa da suke son su yi aure amma ba su iya yin haka ba? [13] - Hebrews 4:12 says: “The word of God is alive and exerts power and is sharper than any two-edged sword and pierces even to the dividing of soul and spirit, and of joints and their marrow, and is able to discern thoughts and intentions of the heart.”
Ibraniyawa 4:12 ya ce: “Maganar Allah mai-rai ce, mai-aikatawa, ta fi kowane takobi mai-kaifi biyu ci, tana kuwa hudawa har zuwa rarraban rai da ruhu, da gaɓaɓuwa da ɓargo kuma, tana kuwa da hanzari ga ganewar tunanin zuciya da nufe-nufenta.” [14] - Christendom’s church members have been reading the Bibl
- In time, we may be able to lengthen the discussions to include an entire lesson.