Glosbe's example sentences of able [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar able:
- In time, we may be able to lengthen the discussions to include an entire lesson.
Amma a hankali za mu iya tattauna darasi ɗaya a take. [2] - (Ecclesiastes 4:1-3) Similarly, in our day world leaders, even with the latest technical advances, are not able to eliminate suffering.
(Mai-wa’azi 4:1-3) A makamancin hali, a kwananmu fa, shugabannen duniya, har da wayewar kai na zamani, basu iya kawas da shan wahala ba. [3] - The apostle Paul wrote: “God is faithful, and he will not let you be tempted beyond what you can bear, but alongwith the temptation he will also make the way out so that you may be able to endure it.”
Manzo Bulus ya rubuta: “Allah mai-aminci ne, da ba za ya bari a yi muku jaraba wadda ta fi ƙarfinku ba; amma tare da jaraba za ya yi muku hanyar tsira, da za ku iya jimrewa.” [4] - She was able to give a fine witness and make a follow-up arrangement.
Ta ba da shaida mai kyau kuma ta yi shirin ƙara tattaunawa a kan batun. [5] - (John 16:2; Acts 8:1) Yet, even very powerful enemies of God’s people, such as Roman Emperor Nero and Adolf Hitler, have not been able to eradicate God’s loyal ones, who bear his name.
(Yohanna 16:2; Ayukan Manzanni 8:1) Duk da haka, ko abokan gāba masu ƙarfi na mutanen Allah, kamar su Nero da ya mallaki Daular Roma da kuma Adolf Hitler ma, ba su iya shafe amintattun bayin Jehovah waɗanda suke ɗauke da sunansa ba. [6] - She was able to help several people to become servants of Jehovah.
Ta taimaka wa mutane da yawa su zama bayin Jehobah. [7] - People will then be able to live happy, productive lives forever.
A lokacin, mutane za su yi rayuwa mai ma’ana har abada. [8] - Some who would dearly love to be at congregation meetings and assemblies may rarely be able to do so.
Akwai wasu tsofaffi da za su so su kasance tare da mu a taron ikilisiya da kuma manyan taro amma ba za su iya yin hakan ba. [9] - Gary’s answers are sometimes memorized, and if he has a talk in the Theocratic Ministry School, he is able to deliver it extemporaneously.
Kuma idan aka ba shi aiki a Makarantar Hidima ta Allah, sai ya yi magana daga zuciyarsa. [10] - (b) How have you been able to do this?
(b) Ta yaya ka samu damar yin hakan? [11] - For example, Jehovah’s people were able to withstand the onslaught of Nazism in Germany and Western Europe before and during World War II (1939-45).
Alal misali, mutanen Jehobah sun jimre hari da ’yan Nazi a Jamus da kuma Yammacin Turai suka kai musu kafin Yaƙin Duniya na biyu da kuma lokacin yaƙin (wato shekara 1935 zuwa 1945). [12] - How can we be of help to a brother or a sister who is interested in getting married but who has not been able to do so?
Yaya za mu taimake ɗan’uwa ko ’yar’uwa da suke son su yi aure amma ba su iya yin haka ba? [13] - Hebrews 4:12 says: “The word of God is alive and exerts power and is sharper than any two-edged sword and pierces even to the dividing of soul and spirit, and of joints and their marrow, and is able to discern thoughts and intentions of the heart.”
Ibraniyawa 4:12 ya ce: “Maganar Allah mai-rai ce, mai-aikatawa, ta fi kowane takobi mai-kaifi biyu ci, tana kuwa hudawa har zuwa rarraban rai da ruhu, da gaɓaɓuwa da ɓargo kuma, tana kuwa da hanzari ga ganewar tunanin zuciya da nufe-nufenta.” [14] - Christendom’s church members have been reading the Bible for centuries, “always learning and yet never able to come to an accurate knowledge of truth.”
Waɗanda suke cocin Kiristendam suna karatun Littafi Mai Tsarki ƙarnuka da yawa da suka shige yanzu, “kullum suna koyo, amma kullum sai su kasa kaiwa ga sanin gaskiya.” [15] - Regarding him, the Bible says: “Blessed be the God and Father of our Lord Jesus Christ, the Father of tender mercies and the God of all comfort, who comforts us in all our tribulation, that we may be able to comfort those in any sort of tribulation through the comfort with which we ourselves are being comforted by God.”
Littafi Mai Tsarki ya faɗi game da shi: “Albarka ga Allah da Uba na Ubangijinmu Yesu Kristi, Uban jiyejiyenƙai, Allah na dukan ta’aziyya; shi da ke yi mana ta’aziyya cikin dukan ƙuncinmu, har da za mu iya ta’azantarda waɗanda ke cikin kowane irin ƙunci, ta wurin ta’aziyya wadda mu da kanmu muka ta’azantu da ita daga wurin Allah.” [16] - Gradually, we Witnesses were able to divide ourselves into small groups to consider a scripture each day, which different ones would suggest.
Da sannu sannu, mu da muke Shaidun Jehobah mun ware kanmu kuma mun raɓa kanmu zuwa ƙananan rukunoni don mu riƙa tattauna wata aya daga Littafi Mai Tsarki da wani daga cikinmu ya zaɓa. [17] - But recall Paul’s words: “He [Jehovah] will also make the way out so that you may be able to endure it.”
Amma ka tuna da kalaman Bulus cewa: ‘[Jehobah] za ya yi muku hanyar tsira, da za ku iya jimrewa.’ [18] - But Jehovah God is able to fight and overcome that enemy!
Amma Jehobah Allah yana da iyawar ya yaƙi mutuwa kuma ya yi nasara! [19] - What a gift we too have of being able to form wholesome mental pictures of things that are promised by God and are sure to happen!
Mu ma za mu iya ƙarfafa bangaskiyarmu idan muka yi tunanin dukan abubuwa masu ban al’ajabi da Jehobah ya yi mana alkawari! [20] - However, through Jehovah’s intervention, Balaam was only able to bless Israel.
Amma, da taimakon Jehobah, Bala’am ya albarkaci Isra’ila. [21] - A medium is a person who is able to receive messages directly from the spirit world.
Mai-mabiya shine mutum wanda yana iya karɓan saƙonni daga lardi na ruhu. [22] - (Isaiah 30:19; 2 Corinthians 1:3, 4) Paul wrote: “God is faithful, and he will not let you be tempted beyond what you can bear, but along with the temptation he will also make the way out in order for you to be able to endure it.”—1 Corinthians 10:13; Philippians 4:6, 7.
(Ishaya 30:19; 2 Korinthiyawa 1:3, 4) Bulus ya rubuta: “Allah mai-aminci ne, da ba za ya bari a yi maku jaraba wadda ta fi ƙarfinku ba; amma tare da jaraba za ya yi maku hanyar tsira, da za ku iya jimrewa.”—1 Korinthiyawa 10:13. [23] - I was able to get the attention of busy New Yorkers by having the magazine open to a thought-provoking article and saying, “Have you ever asked yourself this question?”
Na samu damar jawo hankalin mutanen New York da suke aiki tuƙuru ta wajen buɗe talifi mai sa mutum ya yi tunani a cikin mujallar, kuma in ce, “Ka taɓa yi wa kanka wannan tambayar?” [24] - Blessed with extraordinary wisdom, enormous wealth, and kingly authority, he was able to make a careful search of human pursuits, including the quest for riches and prominence.
Domin Allah ya albarkace shi da hikimar da babu mai irinta, arziki da kuma ikon sarauta, hakan ya sa ya yi bincike a kan abubuwan da ’yan Adam suke biɗa, har da biɗar arziki da suna. [25] - Those able to preach in foreign territories have made a real contribution to the spread of the good news, so that in 2003 it was heard in 235 lands, islands, and territories around the world.
Waɗanda suka yi wa’azi a yankunan ƙasashen waje sun sa hannu sosai a yaɗa bishara, shi ya sa a shekarar 2003 an ji bishara a ƙasashe, tsibirai, da kuma yankuna 235 kewaye da duniya. [26]
- In time, we may be able to lengthen the discussions to include an entire lesson.
Retrieved Wed Mar 06 2019 10:19:19 GMT-0500 (EST) via [27]