Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

suka

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Suna

  1. criticism; verbal noun of soka <> kushewa, kushe abu
    Apple boss Tim Cook faces backlash to £73m pay package <> Shugaban Apple na shan suka kan yawan albashinsa na dala miliyan 99 --bbchausa_verticals/093_Tim_Apple_backlash
  2. spasm

Pronoun

Pronoun
suka

  1. they <> kalmar da ake amafani da ita don bayyana wasu sun yi wani aiki
    Ɗalibai ne suka yi zanga-zanga <> It was they the students that had protested.

Verb

  1. stab, poke <> tura wani abu mai tsini cikin wani abu
  2. zogi


Google translation of suka

They, and.