Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Wakilin Suna (Pronoun)

  1. Wakilin suna kalma ce da ake amfani da ita a maimakon suna. Watau, kalma ce da ke wakilcin suna a cikin jumla.
    Misalai: shi, ita, ni, mu, su, ku, kai,
  • Habibu ya rubuta
  • Shi ya rubuta
  • Hadiza ta share
  • Ita ta share
  • Habibu da Hadiza sun tafi aji
  • Su sun tafi aji

Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1691142617769479&id=1685995344950873

Other Links: