Noun
- The plural form of yaya; more than one (kind of) yaya. <> elder siblings.
- Ina da yayye guda biyu. <> I have two brothers.
Verb
- huje ko ɓule ko ba da labari ba a lokacin jin sa ba; misali:
- (a) kwano ya yayye.
- (b) an yayye labarin,
- fita; misali:
- mutane sun yayye daga gari.
- yoye.
Pronoun (Harafi)
- kalmar da mata ke yin amfani da ita wajen yin magana ko kiran ƙawarsu da ta girme su, ita kuma takan amsa da cewa: ƙanne.