Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bindiga: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Quick edit: appended Category:Hausa lemmas (pid:2867)
No edit summary
Line 1: Line 1:
[[gun]], [[rifle]]
<big>[[gun]], [[rifle]]</big>
==Noun==
{{suna|bindiga|bindigogi}}
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]]
# wani irin [[makami]] wanda ake sa wa harsashi don harbawa wajen yaƙi ko farauta ko kuma wajen wani buki na musamman. <> [[gun]], [[rifle]], [[pistol]], [[firearm]]. {{syn|adaka|adama|bagazum|garbul|igwa|libarba|madafa|magaruna|manawai|milimita|tsawila|turuf|mashinga}}
# ƙarar wani abu. <> the sound of something (usually going off, [[exploding]]).
#:''Tayar keke ta yi bindiga.
# Kirari: Bindiga ciki da mugunta, watau kirarin da ake yi wa maƙetacin mutum.


<!--begin google translation-->
<!--begin google translation-->

Revision as of 16:33, 25 November 2021

gun, rifle

Noun

Tilo
bindiga

Jam'i
bindigogi

f

  1. wani irin makami wanda ake sa wa harsashi don harbawa wajen yaƙi ko farauta ko kuma wajen wani buki na musamman. <> gun, rifle, pistol, firearm.
  2. ƙarar wani abu. <> the sound of something (usually going off, exploding).
    Tayar keke ta yi bindiga.
  3. Kirari: Bindiga ciki da mugunta, watau kirarin da ake yi wa maƙetacin mutum.


Google translation of bindiga

Gun, rifle.

  1. (noun) rifle <> bindiga;