Created page with "==Noun== {{noun|part of speech|parts of speech}} # The '''parts of speech''' are a traditional grouping of word classes into: noun, pronoun, verb, [[adjective]..." |
m Quick edit: appended Category:English lemmas (pid:11619) |
||
Line 31: | Line 31: | ||
(Source / daga: https://www.bakandamiya.com/page/turanci-a-saukake/tab/blog/content_id/14) | (Source / daga: https://www.bakandamiya.com/page/turanci-a-saukake/tab/blog/content_id/14) | ||
[[Category:English lemmas]] |
Revision as of 01:45, 15 March 2019
Noun
- The parts of speech are a traditional grouping of word classes into: noun, pronoun, verb, adjective, adverb, preposition, interjection, conjunction, and sometimes article.
Synonyms
Related words
Darasi a kan "Parts of Speech" (Rabe-raben Kalmomi Cikin Jumla)
A yau za mu fara karatu a kan ‘Parts of Speech,” wato yadda julma ya rarraba, ko kuwa mu ce rabe-raben kalmomi cikin jumla.
Farawa a kan wannan yana da muhimmanci saboda duk magana da mutum zai yi, zai gina tana a kan jumla. Saboda haka, idan mai karatu ya san yadda jumla ya rarraba, zai ba shi saukin yadda zai gina na shi jumlar.
Bisa mashahurin bayanai na masana harshen Turanci, kalmomi cikin jumla sun rarraba har zuwa ababuwa guda takwas. Ma’ana idan mutuum ya gina jumla, rubuta wa ya yi ko furtawa, a na iya samun wadannan ababuwa guda takwas ko kasa da haka. Ba dole a samu dukkaninsu ba, amma dole ne ya zamo an samu wasu da ga cikinsu. Wadannan ababuwa sune:
- Noun (Suna)
- Pronoun (Wakilin suna)
- Adjective (Siffan suna)
- Verb (Aiki/Fi’ili)
- Adverb (Siffan aiki/fi’ili)
- Preposition (kalma ce da ke yawan zuwa kafin suna – za mu yi cikakken bayaninta a gaba)
- Conjuction (Kalma mai hada sunaye – shima bayaninsa zai zo a nan gaba)
- Interjection (Motsin rai)
A takaice, za mu iya cewa darasinmu na yau ya kasance a kan rarrabuwan kalmomi cikin jumla, wanda kamar yadda muka yi bayani, sun rarrabu har gida takwas kamar yadda muka kawo su a lissafe.
(Source / daga: https://www.bakandamiya.com/page/turanci-a-saukake/tab/blog/content_id/14)