Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

alkama: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 6: Line 6:
àlkamā̀ <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] (possessed form àlkamàr̃)
àlkamā̀ <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] (possessed form àlkamàr̃)
# [[wheat]] <> wani irin tsiro dangin shinkafa, wanda ake shukawa a fadama ana yi mata bayi, ƙwayoyinta girman kusan ɗaya da na shinkafa sai dai launinta ƙasa-ƙasa ne; ana abinci iri-iri da ita kamar su [[alkaki]], [[alkubus]], da [[funkaso]]. Da ita ake fulawa. {{syn|alƙama}}

##''Sarki ya ce, na yi mafarki na ga shanu ramammu bakwai suna cinye wasu shanu bakwai masu qiba, da zangarniyar hatsi masu ruwan kore bakwai (na '''[[alkama]]''')'' <> The king said, "i saw seven fat cows being devoured by seven skinny cows, and seven green spikes (of '''[[wheat]]'''), --[[Quran/12/43#Quran.2F12.2F43_.2843.29|Quran 12:43]]
#:''Sarki ya ce, na yi mafarki na ga shanu ramammu bakwai suna cinye wasu shanu bakwai masu qiba, da zangarniyar hatsi masu ruwan kore bakwai (na '''[[alkama]]''')'' <> The king said, "i saw seven fat cows being devoured by seven skinny cows, and seven green spikes (of '''[[wheat]]'''), --[[Quran/12/43#Quran.2F12.2F43_.2843.29|Quran 12:43]]
 
# Slightly staining the teeth with kola-nut. (Vide [[gawange]].)
[https://en.wiktionary.org/wiki/alkama#Hausa] [[Category:English Wiktionary Import]]
[https://en.wiktionary.org/wiki/alkama#Hausa] [[Category:English Wiktionary Import]]
[[Category:Hausa lemmas]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Revision as of 02:11, 28 March 2020

Wheat close-up

Etymology

Borrowed from Arabic قَمْحَة‎ (qamḥa).

Noun

àlkamā̀ f (possessed form àlkamàr̃)

  1. wheat <> wani irin tsiro dangin shinkafa, wanda ake shukawa a fadama ana yi mata bayi, ƙwayoyinta girman kusan ɗaya da na shinkafa sai dai launinta ƙasa-ƙasa ne; ana abinci iri-iri da ita kamar su alkaki, alkubus, da funkaso. Da ita ake fulawa.
    Sarki ya ce, na yi mafarki na ga shanu ramammu bakwai suna cinye wasu shanu bakwai masu qiba, da zangarniyar hatsi masu ruwan kore bakwai (na alkama) <> The king said, "i saw seven fat cows being devoured by seven skinny cows, and seven green spikes (of wheat), --Quran 12:43
  2. Slightly staining the teeth with kola-nut. (Vide gawange.)

[1]