More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
==Verb== | ==Verb== | ||
# [[placed]], [[made]]/[[make]], to [[put]], [[wear]] {{syn|sa|saka}} | # [[placed]], [[made]]/[[make]], to [[put]], [[wear]], [[appoint]] {{syn|sa|saka}} | ||
#: '' In fact, one doesn't even need to '''put''' the garlic in one's mouth to get garlic breath. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath]'' <> Abin yakan kai ba ma sai mutum ya '''sanya''' ta a bakinsa ba, kafin ka ji numfashinsa yana warinta. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = A gaskiya ma ba sai mutum ya '''sanya''' tafarnuwa a bakinsa zai yi warinta ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274] | #: '' In fact, one doesn't even need to '''put''' the garlic in one's mouth to get garlic breath. [http://www.bbc.com/future/story/20161223-how-to-tackle-garlic-breath]'' <> Abin yakan kai ba ma sai mutum ya '''sanya''' ta a bakinsa ba, kafin ka ji numfashinsa yana warinta. [http://www.bbc.com/hausa/39644363] = A gaskiya ma ba sai mutum ya '''sanya''' tafarnuwa a bakinsa zai yi warinta ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38675274] | ||
#: ''In prison he was often put into solitary confinement for his refusal to '''wear''' clothes. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes]'' <> A kurkuku an sha kebe shi saboda ya ki yadda ya '''sanya''' tufafi. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791] | #: ''In prison he was often put into solitary confinement for his refusal to '''wear''' clothes. [https://cachestack-live.bbcverticals.com/earth/story/20160919-the-real-origin-of-clothes]'' <> A kurkuku an sha kebe shi saboda ya ki yadda ya '''sanya''' tufafi. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38827791] |
Revision as of 21:17, 20 February 2021
Verb
- placed, made/make, to put, wear, appoint
- In fact, one doesn't even need to put the garlic in one's mouth to get garlic breath. [1] <> Abin yakan kai ba ma sai mutum ya sanya ta a bakinsa ba, kafin ka ji numfashinsa yana warinta. [2] = A gaskiya ma ba sai mutum ya sanya tafarnuwa a bakinsa zai yi warinta ba. [3]
- In prison he was often put into solitary confinement for his refusal to wear clothes. [4] <> A kurkuku an sha kebe shi saboda ya ki yadda ya sanya tufafi. [5]
- to give, provide, offer, grant, prepare
- We granted to one of them two gardens of grapevines <> Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi. --Qur'an 18:32
- And for those who fear Allah, He (ever) prepares a way out <> Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, Allah zai sanya masa mafita. --Qur'an 65:2
Noun
f
- a small piece of wood used as medicine. <> wani ƙaramin itace da ake magunguna da shi.
- Synonym: uwar magunguna