Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- badawa, bada, samar da, yi tanadin, azurtawa
- Who is providing the money for the new school? <> Wa ke bada kudin yin sabuwar makarantar?
- He provided me with a car. <> Ya samar mini mota.
- This is provided in the new law. <> Wannan dai an yi batunsa a sabuwar doka.
- And provide for us, and You are the best of providers. <> ka azurta mu, kuma kai ne mafificin masu azurtawa --Quran/5/114
- da sharaɗin cewa <> provisional
- You will learn, provided you pay attention. <> Za ku ƙaru, da sharaɗin cewa za ku kasa kunne.
Related