Kamfanin dai ya tanadi dakunan otel 2,500 ga fasinjojin da za su shiga tashar Frankfurt da ke zama babbar tashar wannan jirgi a Jamus. [1] <> The airline also reserved 2,500 hotel rooms in Frankfurt for stranded passengers. [2]
Ministan kuɗin Birtaniya ya bayyana matakan tsimi da tanadi domin riga kafi ga abkuwar matsalar tattalin arziki. [3] <> The British Chancellor of the Exchequer has announced new austerity measures In an attempt to get UK's economy back on track. [4]
2 Bangaskiya ga tanadi da Allah ya yi na tada matattu ta wurin Ɗansa Yesu Kristi, zai iya riƙe mu a lokacin wahala. <> 2 Faith in God’s provision for raising the dead by means of his Son, Jesus Christ, can sustain us in times of stress. [6]