More actions
Created page with "Martha ta sa mata hannu a '''kafaɗa''' ta gayyace ta ta yi nazarin Littafi Mai Tsarki da ita. Martha put her arms around '''Camille''' and invited her to study the Bible wit..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Martha put her arms around '''Camille''' and invited her to study the Bible with her. | Martha put her arms around '''Camille''' and invited her to study the Bible with her. | ||

Wataƙila ya saka fata ko zani a gefen da ake ajiyewa a '''kafaɗa''' don ta zama da sauƙi. | Wataƙila ya saka fata ko zani a gefen da ake ajiyewa a '''kafaɗa''' don ta zama da sauƙi. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Perhaps he lined the contact points with leather or cloth to make the '''yoke''' as comfortable as possible. | Perhaps he lined the contact points with leather or cloth to make the '''yoke''' as comfortable as possible. | ||

Ko da yake lokacin bimbini kamar na yin addu’a yana iya sauƙaƙa wahala, haka yake ma idan mutum ya ji amon wani abu ko kuma an dafa masa hannu a '''kafaɗa'''. | Ko da yake lokacin bimbini kamar na yin addu’a yana iya sauƙaƙa wahala, haka yake ma idan mutum ya ji amon wani abu ko kuma an dafa masa hannu a '''kafaɗa'''. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
While it may be true that a quiet moment of prayerlike reflection may relieve stress, much the same could be said about certain sounds of nature or even a back '''rub'''. | While it may be true that a quiet moment of prayerlike reflection may relieve stress, much the same could be said about certain sounds of nature or even a back '''rub'''. | ||

Ketly ta rasa hannunta na dama har zuwa '''kafaɗa'''. | Ketly ta rasa hannunta na dama har zuwa '''kafaɗa'''. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Ketly lost her right arm all the way up to the '''shoulder''' joint. | Ketly lost her right arm all the way up to the '''shoulder''' joint. | ||

Kuma ɗan’uwan da ya ƙera wannan akwati mai taya ya ce: “Yanzu, na daina ɗaukan littattafai masu nauyi a '''kafaɗa''' ta.” | Kuma ɗan’uwan da ya ƙera wannan akwati mai taya ya ce: “Yanzu, na daina ɗaukan littattafai masu nauyi a '''kafaɗa''' ta.” | ||
Line 27: | Line 27: | ||
No longer obliged to carry heavy cartons full of books, the inventor himself remarked: “I am not breaking '''my shoulders'''.” | No longer obliged to carry heavy cartons full of books, the inventor himself remarked: “I am not breaking '''my shoulders'''.” | ||

Ben ya saka hannunsa a '''kafaɗa''' ta, ya yi murmushi, ya ce: “Babu shakka, Jehobah yana ƙaunarka.” | Ben ya saka hannunsa a '''kafaɗa''' ta, ya yi murmushi, ya ce: “Babu shakka, Jehobah yana ƙaunarka.” | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Ben put his '''arm''' around me, smiled, and said: “For sure, Jehovah loves you.” | Ben put his '''arm''' around me, smiled, and said: “For sure, Jehovah loves you.” | ||

A al’adu da yawa, hanyar nuna cewa ka damu da mai makoki shi ne rungumar shi ko kuma riƙe shi a '''kafaɗa'''. | A al’adu da yawa, hanyar nuna cewa ka damu da mai makoki shi ne rungumar shi ko kuma riƙe shi a '''kafaɗa'''. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
In many cultures, giving the person a hug or a gentle squeeze of the arm is an effective way to show you '''care'''. | In many cultures, giving the person a hug or a gentle squeeze of the arm is an effective way to show you '''care'''. | ||

Sojojin Roma suna riƙe ‘garkuwar’ da take rufe su daga '''kafaɗa''' har zuwa gwiwa. | Sojojin Roma suna riƙe ‘garkuwar’ da take rufe su daga '''kafaɗa''' har zuwa gwiwa. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
“The large shield” carried by a Roman legionnaire was rectangular and covered him from his '''shoulders''' to his knees. | “The large shield” carried by a Roman legionnaire was rectangular and covered him from his '''shoulders''' to his knees. | ||

Karkiyar tana iya zama da sauƙi a kan '''kafaɗa''' ko kuma ta goge kafaɗar dangane da yadda aka yi ta. | Karkiyar tana iya zama da sauƙi a kan '''kafaɗa''' ko kuma ta goge kafaɗar dangane da yadda aka yi ta. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Depending on how a yoke was fashioned, it could be easy on the neck and '''shoulders''' or it could chafe. | Depending on how a yoke was fashioned, it could be easy on the neck and '''shoulders''' or it could chafe. | ||

29:18—Ta yaya ne ‘kowane kan mutum ya yi saiƙo kuma kowace '''kafaɗa''' ta goge’? | 29:18—Ta yaya ne ‘kowane kan mutum ya yi saiƙo kuma kowace '''kafaɗa''' ta goge’? | ||
Line 57: | Line 57: | ||
29:18 —How was ‘every head made bald and every '''shoulder rubbed''' bare’? | 29:18 —How was ‘every head made bald and every '''shoulder rubbed''' bare’? | ||

A sakamakon kula da shi, wuya na, '''kafaɗa''' na, da hannaye na suna mini ciwo, kuma ni ma ina zuwa asibitin ƙashi kullum. | A sakamakon kula da shi, wuya na, '''kafaɗa''' na, da hannaye na suna mini ciwo, kuma ni ma ina zuwa asibitin ƙashi kullum. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
As a result of caring for him, my neck, '''shoulders''', and arms ache, and I am an outpatient at an orthopedic hospital. | As a result of caring for him, my neck, '''shoulders''', and arms ache, and I am an outpatient at an orthopedic hospital. | ||

Latest revision as of 03:22, 21 March 2021
Martha ta sa mata hannu a kafaɗa ta gayyace ta ta yi nazarin Littafi Mai Tsarki da ita.
Martha put her arms around Camille and invited her to study the Bible with her.
Wataƙila ya saka fata ko zani a gefen da ake ajiyewa a kafaɗa don ta zama da sauƙi.
Perhaps he lined the contact points with leather or cloth to make the yoke as comfortable as possible.
Ko da yake lokacin bimbini kamar na yin addu’a yana iya sauƙaƙa wahala, haka yake ma idan mutum ya ji amon wani abu ko kuma an dafa masa hannu a kafaɗa.
While it may be true that a quiet moment of prayerlike reflection may relieve stress, much the same could be said about certain sounds of nature or even a back rub.
Ketly ta rasa hannunta na dama har zuwa kafaɗa.
Ketly lost her right arm all the way up to the shoulder joint.
Kuma ɗan’uwan da ya ƙera wannan akwati mai taya ya ce: “Yanzu, na daina ɗaukan littattafai masu nauyi a kafaɗa ta.”
No longer obliged to carry heavy cartons full of books, the inventor himself remarked: “I am not breaking my shoulders.”
Ben ya saka hannunsa a kafaɗa ta, ya yi murmushi, ya ce: “Babu shakka, Jehobah yana ƙaunarka.”
Ben put his arm around me, smiled, and said: “For sure, Jehovah loves you.”
A al’adu da yawa, hanyar nuna cewa ka damu da mai makoki shi ne rungumar shi ko kuma riƙe shi a kafaɗa.
In many cultures, giving the person a hug or a gentle squeeze of the arm is an effective way to show you care.
Sojojin Roma suna riƙe ‘garkuwar’ da take rufe su daga kafaɗa har zuwa gwiwa.
“The large shield” carried by a Roman legionnaire was rectangular and covered him from his shoulders to his knees.
Karkiyar tana iya zama da sauƙi a kan kafaɗa ko kuma ta goge kafaɗar dangane da yadda aka yi ta.
Depending on how a yoke was fashioned, it could be easy on the neck and shoulders or it could chafe.
29:18—Ta yaya ne ‘kowane kan mutum ya yi saiƙo kuma kowace kafaɗa ta goge’?
29:18 —How was ‘every head made bald and every shoulder rubbed bare’?
A sakamakon kula da shi, wuya na, kafaɗa na, da hannaye na suna mini ciwo, kuma ni ma ina zuwa asibitin ƙashi kullum.
As a result of caring for him, my neck, shoulders, and arms ache, and I am an outpatient at an orthopedic hospital.