More actions
No edit summary |
|||
Line 15: | Line 15: | ||
==Verb== | ==Verb== | ||
{{verb}} | {{verb}} | ||
# {{intransitive}} If something '''dawns''' upon a person or thing, they [[realise]] it. <> gane ko fahimtar abu. | # {{intransitive}} If something '''dawns''' upon a person or thing, they [[realise]] it. <> gane ko [[fahimtar]] abu. | ||
#: ''It '''[[dawned]]''' upon him that his [[answer]] to the [[question]] was wrong.'' <> Sai na '''[[gane]]''' cewa amsar tambayar ba daidai ba ce ba. | #: ''It '''[[dawned]]''' upon him that his [[answer]] to the [[question]] was wrong.'' <> Sai na '''[[gane]]''' cewa amsar tambayar ba daidai ba ce ba. | ||
Revision as of 14:43, 11 July 2021
lokacin alfijir
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Noun
- The start of the morning light just before sunrise; daybreak. <> asuba, wayewar gari, assalatu, alfijir.
- They get up at dawn. <> Suna tashi da asuba.
- And in the hours before dawn they would ask forgiveness, <> Kuma a lõkutan asuba sunã ta yin istigfãri. = Kuma a lokutan asuba suna yin istigfari. --Qur'an 51:18
- (countable) The dawn of something is the beginning of it. <> farkon abu, somawar abu.
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |