More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
# [[yaushe]]? | # [[yaushe]]? | ||
#:''And they ask ˹the believers˺, “'''When''' will this [[threat]] come to pass, if what you say is true?” = And they say, "'''When''' is this [[promise]], if you should be truthful?"''<br>Kuma sunã cẽwa, "'''A yaushe''' wannan [[wa'adi]] yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya? = "Yaushe ne wannan [[alkawarin]] zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?"" <small>--[[Quran/36/48]], [[Quran/67/25]]</small> | #:''And they ask ˹the believers˺, “'''When''' will this [[threat]] come to pass, if what you say is true?” ='' | ||
#:''And they say, "'''When''' is this [[promise]], if you should be truthful?"''<br>Kuma sunã cẽwa, "'''A yaushe''' wannan [[wa'adi]] yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya? = | |||
#:Kuma sunã cẽwa, "'''Yaushe''' ne wannan [[alkawarin]] zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?"" | |||
#:Kuma suna kalubalantar cewa, "'''A yaushe''' wannan wa'adi zai zo, idan kun kasance masu gaskiya?" | |||
#:Kuma suna qalubalanta, "'''Yaushe''' ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku?" | |||
#:<small>--[[Quran/36/48]], [[Quran/67/25]]</small> | |||
# [[a lokacin da]], [[yayin da]], [[sa'ad da]] {{syn|while}} | # [[a lokacin da]], [[yayin da]], [[sa'ad da]] {{syn|while}} | ||
## ''even '''when''' they have not found anything worth crowing about. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> har ma '''a lokacin da''' ba su samu komai ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ## ''even '''when''' they have not found anything worth crowing about. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> har ma '''a lokacin da''' ba su samu komai ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' |
Revision as of 06:51, 3 November 2021
- yaushe?
- And they ask ˹the believers˺, “When will this threat come to pass, if what you say is true?” =
- And they say, "When is this promise, if you should be truthful?"
Kuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya? = - Kuma sunã cẽwa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?""
- Kuma suna kalubalantar cewa, "A yaushe wannan wa'adi zai zo, idan kun kasance masu gaskiya?"
- Kuma suna qalubalanta, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku?"
- --Quran/36/48, Quran/67/25
- a lokacin da, yayin da, sa'ad da
- Synonym: while
- in da
- hence, we can understand the Prophet when he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.
Da wannan ne zamu fahimci maganarsa in da yake cewa: "Haƙiƙa an turo ni ne domin in cikashe kyawawan ɗabi'u". --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind
- hence, we can understand the Prophet when he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.