Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

yaushe

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. during when? <> kalma mai nuna tambayar lokacin da aka yi ko za a yi wani abu.
    1. And they ask ˹the believers˺, “When will this threat come to pass, if what you say is true?”
      Kuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya?" --Quran/36/48, Quran/67/25

    2. Yaushe suka je Kano? <> When did they visited Kano?