More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 9: | Line 9: | ||
#:<small>--[[Quran/36/48]], [[Quran/67/25]]</small> | #:<small>--[[Quran/36/48]], [[Quran/67/25]]</small> | ||
# [[a lokacin da]], [[yayin da]], [[sa'ad da]] {{syn|while}} | # [[a lokacin da]], [[yayin da]], [[sa'ad da]] {{syn|while}} | ||
## ''even '''when''' they have not found anything worth crowing about. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> har ma '''a lokacin da''' ba su samu komai ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550] | ## ''even '''when''' they have not found anything worth crowing about. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] ''<> har ma '''a lokacin da''' ba su samu komai ba. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550] | ||
# in da | # in da | ||
#:''hence, we can understand the Prophet '''when''' he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.''<br>Da wannan ne zamu fahimci maganarsa '''in da''' yake cewa: "Haƙiƙa an turo ni ne domin in cikashe kyawawan ɗabi'u". <small> --[[parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind]]</small> | #:''hence, we can understand the Prophet '''when''' he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.''<br>Da wannan ne zamu fahimci maganarsa '''in da''' yake cewa: "Haƙiƙa an turo ni ne domin in cikashe kyawawan ɗabi'u". <small> --[[parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind]]</small> |
Revision as of 07:07, 3 November 2021
- yaushe?
- And they ask ˹the believers˺, “When will this threat come to pass, if what you say is true?” =
- And they say, "When is this promise, if you should be truthful?"
Kuma sunã cẽwa, "A yaushe wannan wa'adi yake (aukuwa) idan kun kasance mãsu gaskiya? [1] - Kuma sunã cẽwa, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance mãsu gaskiya ne kũ?" [2]
- Kuma suna kalubalantar cewa, "A yaushe wannan wa'adi zai zo, idan kun kasance masu gaskiya?" [3]
- Kuma suna qalubalanta, "Yaushe ne wannan alkawarin zai tabbata in dai kun kasance masu gaskiya ne ku?" [4]
- Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari (na horo) zai cika, idan ku masu gaskiya ne?’ [5]
- Kuma suna cewa, 'Yaushe wannan alƙawari zai tabbata, idan ku masu gaskiya ne?'
- --Quran/36/48, Quran/67/25
- a lokacin da, yayin da, sa'ad da
- Synonym: while
- in da
- hence, we can understand the Prophet when he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.
Da wannan ne zamu fahimci maganarsa in da yake cewa: "Haƙiƙa an turo ni ne domin in cikashe kyawawan ɗabi'u". --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind
- hence, we can understand the Prophet when he said ―I was sent except to perfect the noblest manners.