Line 17: | Line 17: | ||
#ALIF LAAAM MEEEM | #ALIF LAAAM MEEEM | ||
#:''ALF (The [[mysterious]] letters).'' <> [[harufa|Harufan]] da ba a sani ba. --[[Quran/2/1]] | #:''ALF (The [[mysterious]] letters).'' <> [[harufa|Harufan]] da ba a sani ba. --[[Quran/2/1]] | ||
#Zalikal kitabu la raiba feehi, hudan lil muttaqeen | |||
#:''This is The Book without any [[doubt]], a [[guidance]] for the [[believers]].'' <> Wannan Littafin da babu wata shakka a ciki, shiriya ga [[mumunai]]. --[[Quran/2/2]] | |||
[[Category:Quran]] [[Category:Quran Memorization Practices]] |
Revision as of 08:00, 26 January 2022
2022-01-25 Tuesday <> Talata
Quran/1
- Bismillahirrahmanirraheem
- In the name of Allah, the most merciful, the especially merciful. <> Da sunan Allah mai rahama mai jin kai. --Quran/1/1
- Alhamdulillahi rabbil alameen
- Arrahmanirraheem
- The most merciful, the especially merciful. <> Mai rahama, mai jin kai. --Quran/1/3
- Maliki yaumiddeen
- The Owner/King of the day of recompense/judgement. <> Mamallakin ranar sakamako (ranar alkiyama). --Quran/1/4
- Iyyaka na'abudu wa iyyaka nasta'eem
- You alone we worship and You alone we seek the help of. <> Kai kadai muke bautawa kuma a gare ka kadai muke neman taimako. --Quran/1/6
- Ihdinassiratal mustaqeem
- Gift us the gift of guidance upon the straight path <> Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya. --Quran/1/6