More actions
Created page with "Moral issues, on topics such as abortion, homosexuality, and couples living together without being married, '''often''' become a hotbed of controversy. A batun ɗabi’a, jig..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
A batun ɗabi’a, jigo kamar su zubar da ciki, luwaɗi, da kuma mace da miji suna zama tare babu aure, '''sau''' da yawa ya kan zama abin jayayya. | A batun ɗabi’a, jigo kamar su zubar da ciki, luwaɗi, da kuma mace da miji suna zama tare babu aure, '''sau''' da yawa ya kan zama abin jayayya. | ||

Jehovah '''often''' answers prayers in these ways. | Jehovah '''often''' answers prayers in these ways. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
'''Sau da yawa''' Jehobah yana amsa addu’o’inmu ta waɗannan hanyoyin. | '''Sau da yawa''' Jehobah yana amsa addu’o’inmu ta waɗannan hanyoyin. | ||

When we maintain a mild temper even under provocation, dissenters are '''often''' moved to reassess their criticisms. | When we maintain a mild temper even under provocation, dissenters are '''often''' moved to reassess their criticisms. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Sa’ad da muka kasance da tawali’u sa’ad da aka sa muka fusata, masu '''jayayya''' za su motsu su sake bincika sūkarsu. | Sa’ad da muka kasance da tawali’u sa’ad da aka sa muka fusata, masu '''jayayya''' za su motsu su sake bincika sūkarsu. | ||

'''Often''' made of metal and fitted over a cap of felt or leather, the helmet ensured that most blows directed at the head would glance off with little harm done. | '''Often''' made of metal and fitted over a cap of felt or leather, the helmet ensured that most blows directed at the head would glance off with little harm done. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
'''Sau''' da yawa ana yin sa ne da ƙarfe a saka masa fata, idan aka saka kwalkwalin duk wani bugun da aka yi wa kai ba zai yi lahani ba. | '''Sau''' da yawa ana yin sa ne da ƙarfe a saka masa fata, idan aka saka kwalkwalin duk wani bugun da aka yi wa kai ba zai yi lahani ba. | ||

Human predictions are '''often''' based on such factors as scientific research, analysis of available facts and trends, or even bogus spiritual insight. | Human predictions are '''often''' based on such factors as scientific research, analysis of available facts and trends, or even bogus spiritual insight. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Mutane '''suna''' faɗin abin da suke ganin zai faru bisa ga binciken kimiyya ko tabbatattun bayanai ko abin da ya daɗe yana faruwa. Wasu kuma suna yin hakan domin suna da’awa cewa sun san gaibi. | Mutane '''suna''' faɗin abin da suke ganin zai faru bisa ga binciken kimiyya ko tabbatattun bayanai ko abin da ya daɗe yana faruwa. Wasu kuma suna yin hakan domin suna da’awa cewa sun san gaibi. | ||

During the first years of Joel’s life, the pediatrician '''often''' repeated to us, “Joel needs lots of love.” | During the first years of Joel’s life, the pediatrician '''often''' repeated to us, “Joel needs lots of love.” | ||
Line 33: | Line 33: | ||
A shekara ta farko na rayuwar Joel, likitan yara ya yi ta maimaita mana cewa, “Joel yana bukatar ƙauna sosai.” | A shekara ta farko na rayuwar Joel, likitan yara ya yi ta maimaita mana cewa, “Joel yana bukatar ƙauna sosai.” | ||

No wonder that it '''often''' tops the list as the most common cause of marital arguments. | No wonder that it '''often''' tops the list as the most common cause of marital arguments. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Babu shakka, shi ya sa ya zama ainihin abin da ke jawo gardama tsakanin ma’aurata. | Babu shakka, shi ya sa ya zama ainihin abin da ke jawo gardama tsakanin ma’aurata. | ||

He '''often''' did so even when it would have been less time-consuming just to tell his listeners the point. | He '''often''' did so even when it would have been less time-consuming just to tell his listeners the point. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
'''Sau''' da '''yawa''' ya yi hakan ko da zai ci masa lokacin koya wa masu sauraronsa darasi. | '''Sau''' da '''yawa''' ya yi hakan ko da zai ci masa lokacin koya wa masu sauraronsa darasi. | ||

'''Often''', all that is needed is your presence along with a simple expression, such as “I am so sorry.” | '''Often''', all that is needed is your presence along with a simple expression, such as “I am so sorry.” | ||
Line 51: | Line 51: | ||
A '''yawancin lokaci''', abin da kake bukata ka ce shi ne “Ka yi haƙuri.” | A '''yawancin lokaci''', abin da kake bukata ka ce shi ne “Ka yi haƙuri.” | ||

When preaching in apartment buildings, colporteurs were '''often''' chased away by caretakers. | When preaching in apartment buildings, colporteurs were '''often''' chased away by caretakers. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Sa’ad da majagaban suke wa’azi a gidajen bene, '''sau''' da '''yawa''' masu kula da gidan sukan kore su. | Sa’ad da majagaban suke wa’azi a gidajen bene, '''sau''' da '''yawa''' masu kula da gidan sukan kore su. | ||

Our Christian message calls for urgent action, but making disciples '''often''' takes considerable time and requires patience. | Our Christian message calls for urgent action, but making disciples '''often''' takes considerable time and requires patience. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Saƙonmu na Kirista yana bukatar ɗaukan mataki nan da nan, amma, a '''yawancin''' lokaci yin almajirai yana ɗaukan dogon lokaci kuma yana bukatar haƙuri. | Saƙonmu na Kirista yana bukatar ɗaukan mataki nan da nan, amma, a '''yawancin''' lokaci yin almajirai yana ɗaukan dogon lokaci kuma yana bukatar haƙuri. | ||

His statement has '''often''' been repeated, perhaps because so many people see it as undeniably true. | His statement has '''often''' been repeated, perhaps because so many people see it as undeniably true. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Wannan furcin nasa an maimaita shi '''sau''' da '''yawa''', watakila domin mutane da yawa suna ganin gaskiya ce da ba za a yi jayayya da ita ba. | Wannan furcin nasa an maimaita shi '''sau''' da '''yawa''', watakila domin mutane da yawa suna ganin gaskiya ce da ba za a yi jayayya da ita ba. | ||

Onlookers are '''often''' astonished when they see people whom they would expect to be at enmity with one another “earnestly endeavoring to observe the oneness of the spirit in the uniting bond of peace.” | Onlookers are '''often''' astonished when they see people whom they would expect to be at enmity with one another “earnestly endeavoring to observe the oneness of the spirit in the uniting bond of peace.” | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Mutane '''suna''' mamaki sa’ad da suka ga mutanen da ya kamata su riƙa gaba da juna suna ‘ƙwazo su kiyaye ɗayantuwar Ruhu cikin ɗaurin salama.’ | Mutane '''suna''' mamaki sa’ad da suka ga mutanen da ya kamata su riƙa gaba da juna suna ‘ƙwazo su kiyaye ɗayantuwar Ruhu cikin ɗaurin salama.’ | ||

How is the word “congregation” most '''often''' used in the Hebrew Scriptures? | How is the word “congregation” most '''often''' used in the Hebrew Scriptures? | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Ta yaya ne ake amfani da kalmar nan “taron jama’a” a '''yawancin lokaci''' a Nassosi na Ibrananci? | Ta yaya ne ake amfani da kalmar nan “taron jama’a” a '''yawancin lokaci''' a Nassosi na Ibrananci? | ||

Just read the Gospel accounts, and note how '''often''' Jesus said “it is written” or in other ways referred to specific passages of Scripture. | Just read the Gospel accounts, and note how '''often''' Jesus said “it is written” or in other ways referred to specific passages of Scripture. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Ka karanta labaran Lingila, kuma ka lura ko '''sau''' nawa ne Yesu ya ce “an rubuta” ko kuma ya ambaci wasu wurare cikin Nassi. | Ka karanta labaran Lingila, kuma ka lura ko '''sau''' nawa ne Yesu ya ce “an rubuta” ko kuma ya ambaci wasu wurare cikin Nassi. | ||

In Hebrew, the word for “nose” or “nostril” (ʼaph) is '''often''' used figuratively for anger. | In Hebrew, the word for “nose” or “nostril” (ʼaph) is '''often''' used figuratively for anger. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
A Ibrananci, kalmar nan “hanci” (ʼaph) '''sau''' da yawa ana amfani da ita a alamance a nuna fushi. | A Ibrananci, kalmar nan “hanci” (ʼaph) '''sau''' da yawa ana amfani da ita a alamance a nuna fushi. | ||

What challenge do believers in divided households '''often''' face, and what help is available? | What challenge do believers in divided households '''often''' face, and what help is available? | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Wane ƙalubale ne waɗanda suke bauta wa Jehobah suke fuskanta daga danginsu da ba '''sa''' bauta wa Jehobah, kuma a ina ne za su samu taimako? | Wane ƙalubale ne waɗanda suke bauta wa Jehobah suke fuskanta daga danginsu da ba '''sa''' bauta wa Jehobah, kuma a ina ne za su samu taimako? | ||

Likewise, idols are '''often''' described in the Scriptures as “dungy.” | Likewise, idols are '''often''' described in the Scriptures as “dungy.” | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Hakanan, gumaka '''sau''' da '''yawa ana''' kwatanta su cikin Nassi da ‘najasa.’ | Hakanan, gumaka '''sau''' da '''yawa ana''' kwatanta su cikin Nassi da ‘najasa.’ | ||

Ideologies of this sort, '''often''' called prosperity theology, proliferate especially in Latin-American countries, such as Brazil, and people flock to churches that promise material blessings from God. | Ideologies of this sort, '''often''' called prosperity theology, proliferate especially in Latin-American countries, such as Brazil, and people flock to churches that promise material blessings from God. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
Irin waɗannan ra’ayoyin, waɗanda a '''yawancin lokaci''' ana kiransu ilimin arziki, suna yaɗuwa sosai musamman a ƙasashen Latin-Amirka, kamar su Brazil, kuma mutane suna yin jerin gwano zuwa Cocin da aka faɗi cewa Allah zai ba da arziki. | Irin waɗannan ra’ayoyin, waɗanda a '''yawancin lokaci''' ana kiransu ilimin arziki, suna yaɗuwa sosai musamman a ƙasashen Latin-Amirka, kamar su Brazil, kuma mutane suna yin jerin gwano zuwa Cocin da aka faɗi cewa Allah zai ba da arziki. | ||

Be positive: The key to coping with chronic illness without losing joy is '''often''' in your own hands. | Be positive: The key to coping with chronic illness without losing joy is '''often''' in your own hands. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Ka kasance da ra’ayi mai kyau: '''Sau''' da yawa ya rage naka ne ko za ka ci gaba da farin ciki yayin da kake jimrewa da rashin lafiya mai tsanani. | Ka kasance da ra’ayi mai kyau: '''Sau''' da yawa ya rage naka ne ko za ka ci gaba da farin ciki yayin da kake jimrewa da rashin lafiya mai tsanani. | ||

“Churches '''often''' charge for baptisms, weddings, and funerals. | “Churches '''often''' charge for baptisms, weddings, and funerals. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
“'''Akan''' karɓi kuɗi a coci don yin baftisma, bikin aure, da jana’iza. | “'''Akan''' karɓi kuɗi a coci don yin baftisma, bikin aure, da jana’iza. | ||

11 On this subject, perhaps no passage of Scripture is quoted more '''often''' than Deuteronomy 6:5-7. | 11 On this subject, perhaps no passage of Scripture is quoted more '''often''' than Deuteronomy 6:5-7. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
11 Maimaitawar Shari’a 6:5-7 ne ayoyi na Nassosi da ake amfani da su '''sau''' da yawa a kan wannan batu. | 11 Maimaitawar Shari’a 6:5-7 ne ayoyi na Nassosi da ake amfani da su '''sau''' da yawa a kan wannan batu. | ||

5 The Bible '''often''' alludes to the traits of sheep, describing them as readily responding to a shepherd’s affection (2 Samuel 12:3), unaggressive (Isaiah 53:7), and defenseless. | 5 The Bible '''often''' alludes to the traits of sheep, describing them as readily responding to a shepherd’s affection (2 Samuel 12:3), unaggressive (Isaiah 53:7), and defenseless. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
5 Littafi Mai Tsarki '''sau''' da yawa ya yi magana game da halin tumaki, ya kwatanta su cewa suna da saurin amsa ƙaunar makiyayi (2 Sama’ila 12:3), ba su da faɗa (Ishaya 53:7), kuma ba su da kāriya. | 5 Littafi Mai Tsarki '''sau''' da yawa ya yi magana game da halin tumaki, ya kwatanta su cewa suna da saurin amsa ƙaunar makiyayi (2 Sama’ila 12:3), ba su da faɗa (Ishaya 53:7), kuma ba su da kāriya. | ||

This is Jehovah’s work, for just as soon as new Kingdom Halls are completed, they are very '''often''' filled with honesthearted people who desire to know more about our loving Creator. —Ps. | This is Jehovah’s work, for just as soon as new Kingdom Halls are completed, they are very '''often''' filled with honesthearted people who desire to know more about our loving Creator. —Ps. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
A bayyane yake cewa Jehobah yana albarkar aikin gine-ginen Majami’un Mulki, domin da zarar an gama, sai mutane su cika Majami’un don su ƙara sanin Mahaliccinmu mai ƙauna. —Zab. | A bayyane yake cewa Jehobah yana albarkar aikin gine-ginen Majami’un Mulki, domin da zarar an gama, sai mutane su cika Majami’un don su ƙara sanin Mahaliccinmu mai ƙauna. —Zab. | ||

Dishonesty is so widespread today that people '''often''' view lying, cheating, and stealing as acceptable ways to avoid punishment, to make money, or to move ahead. | Dishonesty is so widespread today that people '''often''' view lying, cheating, and stealing as acceptable ways to avoid punishment, to make money, or to move ahead. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
Rashin gaskiya ruwan dare ne a yau har ma mutane '''sukan''' ɗauki yin ƙarya, zamba, da sata kamar karɓaɓɓen abu don kada a hukunta su, don su samu kuɗi, ko kuma su samu ci gaba. | Rashin gaskiya ruwan dare ne a yau har ma mutane '''sukan''' ɗauki yin ƙarya, zamba, da sata kamar karɓaɓɓen abu don kada a hukunta su, don su samu kuɗi, ko kuma su samu ci gaba. | ||

Latest revision as of 03:29, 12 February 2022
Moral issues, on topics such as abortion, homosexuality, and couples living together without being married, often become a hotbed of controversy.
A batun ɗabi’a, jigo kamar su zubar da ciki, luwaɗi, da kuma mace da miji suna zama tare babu aure, sau da yawa ya kan zama abin jayayya.
Jehovah often answers prayers in these ways.
Sau da yawa Jehobah yana amsa addu’o’inmu ta waɗannan hanyoyin.
When we maintain a mild temper even under provocation, dissenters are often moved to reassess their criticisms.
Sa’ad da muka kasance da tawali’u sa’ad da aka sa muka fusata, masu jayayya za su motsu su sake bincika sūkarsu.
Often made of metal and fitted over a cap of felt or leather, the helmet ensured that most blows directed at the head would glance off with little harm done.
Sau da yawa ana yin sa ne da ƙarfe a saka masa fata, idan aka saka kwalkwalin duk wani bugun da aka yi wa kai ba zai yi lahani ba.
Human predictions are often based on such factors as scientific research, analysis of available facts and trends, or even bogus spiritual insight.
Mutane suna faɗin abin da suke ganin zai faru bisa ga binciken kimiyya ko tabbatattun bayanai ko abin da ya daɗe yana faruwa. Wasu kuma suna yin hakan domin suna da’awa cewa sun san gaibi.
During the first years of Joel’s life, the pediatrician often repeated to us, “Joel needs lots of love.”
A shekara ta farko na rayuwar Joel, likitan yara ya yi ta maimaita mana cewa, “Joel yana bukatar ƙauna sosai.”
No wonder that it often tops the list as the most common cause of marital arguments.
Babu shakka, shi ya sa ya zama ainihin abin da ke jawo gardama tsakanin ma’aurata.
He often did so even when it would have been less time-consuming just to tell his listeners the point.
Sau da yawa ya yi hakan ko da zai ci masa lokacin koya wa masu sauraronsa darasi.
Often, all that is needed is your presence along with a simple expression, such as “I am so sorry.”
A yawancin lokaci, abin da kake bukata ka ce shi ne “Ka yi haƙuri.”
When preaching in apartment buildings, colporteurs were often chased away by caretakers.
Sa’ad da majagaban suke wa’azi a gidajen bene, sau da yawa masu kula da gidan sukan kore su.
Our Christian message calls for urgent action, but making disciples often takes considerable time and requires patience.
Saƙonmu na Kirista yana bukatar ɗaukan mataki nan da nan, amma, a yawancin lokaci yin almajirai yana ɗaukan dogon lokaci kuma yana bukatar haƙuri.
His statement has often been repeated, perhaps because so many people see it as undeniably true.
Wannan furcin nasa an maimaita shi sau da yawa, watakila domin mutane da yawa suna ganin gaskiya ce da ba za a yi jayayya da ita ba.
Onlookers are often astonished when they see people whom they would expect to be at enmity with one another “earnestly endeavoring to observe the oneness of the spirit in the uniting bond of peace.”
Mutane suna mamaki sa’ad da suka ga mutanen da ya kamata su riƙa gaba da juna suna ‘ƙwazo su kiyaye ɗayantuwar Ruhu cikin ɗaurin salama.’
How is the word “congregation” most often used in the Hebrew Scriptures?
Ta yaya ne ake amfani da kalmar nan “taron jama’a” a yawancin lokaci a Nassosi na Ibrananci?
Just read the Gospel accounts, and note how often Jesus said “it is written” or in other ways referred to specific passages of Scripture.
Ka karanta labaran Lingila, kuma ka lura ko sau nawa ne Yesu ya ce “an rubuta” ko kuma ya ambaci wasu wurare cikin Nassi.
In Hebrew, the word for “nose” or “nostril” (ʼaph) is often used figuratively for anger.
A Ibrananci, kalmar nan “hanci” (ʼaph) sau da yawa ana amfani da ita a alamance a nuna fushi.
What challenge do believers in divided households often face, and what help is available?
Wane ƙalubale ne waɗanda suke bauta wa Jehobah suke fuskanta daga danginsu da ba sa bauta wa Jehobah, kuma a ina ne za su samu taimako?
Likewise, idols are often described in the Scriptures as “dungy.”
Hakanan, gumaka sau da yawa ana kwatanta su cikin Nassi da ‘najasa.’
Ideologies of this sort, often called prosperity theology, proliferate especially in Latin-American countries, such as Brazil, and people flock to churches that promise material blessings from God.
Irin waɗannan ra’ayoyin, waɗanda a yawancin lokaci ana kiransu ilimin arziki, suna yaɗuwa sosai musamman a ƙasashen Latin-Amirka, kamar su Brazil, kuma mutane suna yin jerin gwano zuwa Cocin da aka faɗi cewa Allah zai ba da arziki.
Be positive: The key to coping with chronic illness without losing joy is often in your own hands.
Ka kasance da ra’ayi mai kyau: Sau da yawa ya rage naka ne ko za ka ci gaba da farin ciki yayin da kake jimrewa da rashin lafiya mai tsanani.
“Churches often charge for baptisms, weddings, and funerals.
“Akan karɓi kuɗi a coci don yin baftisma, bikin aure, da jana’iza.
11 On this subject, perhaps no passage of Scripture is quoted more often than Deuteronomy 6:5-7.
11 Maimaitawar Shari’a 6:5-7 ne ayoyi na Nassosi da ake amfani da su sau da yawa a kan wannan batu.
5 The Bible often alludes to the traits of sheep, describing them as readily responding to a shepherd’s affection (2 Samuel 12:3), unaggressive (Isaiah 53:7), and defenseless.
5 Littafi Mai Tsarki sau da yawa ya yi magana game da halin tumaki, ya kwatanta su cewa suna da saurin amsa ƙaunar makiyayi (2 Sama’ila 12:3), ba su da faɗa (Ishaya 53:7), kuma ba su da kāriya.
This is Jehovah’s work, for just as soon as new Kingdom Halls are completed, they are very often filled with honesthearted people who desire to know more about our loving Creator. —Ps.
A bayyane yake cewa Jehobah yana albarkar aikin gine-ginen Majami’un Mulki, domin da zarar an gama, sai mutane su cika Majami’un don su ƙara sanin Mahaliccinmu mai ƙauna. —Zab.
Dishonesty is so widespread today that people often view lying, cheating, and stealing as acceptable ways to avoid punishment, to make money, or to move ahead.
Rashin gaskiya ruwan dare ne a yau har ma mutane sukan ɗauki yin ƙarya, zamba, da sata kamar karɓaɓɓen abu don kada a hukunta su, don su samu kuɗi, ko kuma su samu ci gaba.