Created page with " == [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30] == # Mai gabatarwa (Intro): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura # 'Yan bindiga sun taso jihar t..." |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30] == | == [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30] == | ||
# Mai gabatarwa (Intro): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura | # Mai gabatarwa (Intro): [https://www.facebook.com/Zaharaddeen-Umar-Dutsen-Kura-378811359488474/ Zaharaddeen Umar Dutsen Kura] | ||
# 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar... | # [['yan bindiga|'Yan bindiga]] sun [[taso]] [[jihar]] [[taraban]] [[Najeriya]] a gaba, inda suka [[datsa]] wata [[gada]] mai [[matuƙar]] [[mahimmanci]] ga [[sufarin]] jihar... ''"Mutum ya zo, a [[tsakiyar]] [[rana]], ya zo ya [[datse]] maka [[hanya]], ya ce sai ka ba shi [[kuɗi]] dai. Ba wani [[jami'in tsaro]] ko [[soja]]. Kamar garin dadin kowa [?], malam baba, duk dai suna cikin [[halin]] [[barazana]] yanzu."'' Sannan za ku ji [[yadda]] [['yan Najeriya]] masu [[amfani]] da [[jirgin kasar]] - [[Kaduna]] zuwa [[Abuja]] - na nuna [[takaici]] da [[alhini|alhininsu]] kan [[harin]] da 'yan bindiga suka kai wa [[jirgin]] a ranar [[litinin]]. | ||
# [['yan ƙasar|'Yan ƙasar]] [[Ghana]] ke ji bayan da [[gwamnati]] ta [[buɗe]] [[iyakokin]] [[kasar]] na [[tudu]] da kuma [[teku]]. | |||
# | # |
Revision as of 19:41, 30 March 2022
hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30
- Mai gabatarwa (Intro): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura
- 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar... "Mutum ya zo, a tsakiyar rana, ya zo ya datse maka hanya, ya ce sai ka ba shi kuɗi dai. Ba wani jami'in tsaro ko soja. Kamar garin dadin kowa [?], malam baba, duk dai suna cikin halin barazana yanzu." Sannan za ku ji yadda 'yan Najeriya masu amfani da jirgin kasar - Kaduna zuwa Abuja - na nuna takaici da alhininsu kan harin da 'yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar litinin.
- 'Yan ƙasar Ghana ke ji bayan da gwamnati ta buɗe iyakokin kasar na tudu da kuma teku.