Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-03-30: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
Line 1: Line 1:

== [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30] ==
== [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30] ==
[[File:dwhausa-safe-2022-03-30.mp3|thumb]]
# Mai gabatarwa ([[host]]): [https://www.facebook.com/Zaharaddeen-Umar-Dutsen-Kura-378811359488474/ Zaharaddeen Umar Dutsen Kura]
# Mai gabatarwa ([[host]]): [https://www.facebook.com/Zaharaddeen-Umar-Dutsen-Kura-378811359488474/ Zaharaddeen Umar Dutsen Kura]
# [['yan bindiga|'Yan bindiga]] sun [[taso]] [[jihar]] [[taraban]] [[Najeriya]] a gaba, inda suka [[datsa]] wata [[gada]] mai [[matuƙar]] [[mahimmanci]] ga [[sufarin]] jihar...  
# [['yan bindiga|'Yan bindiga]] sun [[taso]] [[jihar]] [[taraban]] [[Najeriya]] a gaba, inda suka [[datsa]] wata [[gada]] mai [[matuƙar]] [[mahimmanci]] ga [[sufarin]] jihar...  

Revision as of 19:46, 30 March 2022

hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30

  1. Mai gabatarwa (host): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura
  2. 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar...
    "Mutum ya zo, a tsakiyar rana, ya zo ya datse maka hanya, ya ce sai ka ba shi kuɗi dai. Ba wani jami'in tsaro ko soja. Kamar garin dadin kowa [?], malam baba, duk dai suna cikin halin barazana yanzu."
  3. Sannan za ku ji 'yan Najeriya masu amfani da jirgin kasar - Kaduna zuwa Abuja - na nuna takaici da alhininsu kan harin da 'yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar litinin.
  4. Za mu ji yadda 'yan ƙasar Ghana ke ji bayan da gwamnati ta buɗe iyakokin kasar na tudu da kuma teku.