No edit summary |
No edit summary |
||
Line 7: | Line 7: | ||
# Sannan za ku ji [['yan Najeriya]] masu [[amfani]] da [[jirgin kasar]] - [[Kaduna]] zuwa [[Abuja]] - na nuna [[takaici]] da [[alhini|alhininsu]] kan [[harin]] da 'yan bindiga suka kai wa [[jirgin]] a ranar [[litinin]]. | # Sannan za ku ji [['yan Najeriya]] masu [[amfani]] da [[jirgin kasar]] - [[Kaduna]] zuwa [[Abuja]] - na nuna [[takaici]] da [[alhini|alhininsu]] kan [[harin]] da 'yan bindiga suka kai wa [[jirgin]] a ranar [[litinin]]. | ||
# Za mu ji yadda [['yan ƙasar|'yan ƙasar]] [[Ghana]] ke ji bayan da [[gwamnati]] ta [[buɗe]] [[iyakokin]] [[kasar]] na [[tudu]] da kuma [[teku]]. | # Za mu ji yadda [['yan ƙasar|'yan ƙasar]] [[Ghana]] ke ji bayan da [[gwamnati]] ta [[buɗe]] [[iyakokin]] [[kasar]] na [[tudu]] da kuma [[teku]]. | ||
[[Category:Hausa Radio]] |
Revision as of 20:06, 30 March 2022
hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30
- Mai gabatarwa (host): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura
- 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar...
- Sannan za ku ji 'yan Najeriya masu amfani da jirgin kasar - Kaduna zuwa Abuja - na nuna takaici da alhininsu kan harin da 'yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar litinin.
- Za mu ji yadda 'yan ƙasar Ghana ke ji bayan da gwamnati ta buɗe iyakokin kasar na tudu da kuma teku.