No edit summary |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
== [ | == [[hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30]] == | ||
[[File:dwhausa-safe-2022-03-30.mp3|thumb]] | [[File:dwhausa-safe-2022-03-30.mp3|thumb|Kanun labaran shirin DW Hausa na safe ([https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 cikakken shirin])]] | ||
# Mai gabatarwa ([[host]]): [https://www.facebook.com/Zaharaddeen-Umar-Dutsen-Kura-378811359488474/ Zaharaddeen Umar Dutsen Kura] | # Mai gabatarwa ([[host]]): [https://www.facebook.com/Zaharaddeen-Umar-Dutsen-Kura-378811359488474/ Zaharaddeen Umar Dutsen Kura] | ||
# [['yan bindiga|'Yan bindiga]] sun [[taso]] [[jihar]] [[taraban]] [[Najeriya]] a gaba, inda suka [[datsa]] wata [[gada]] mai [[matuƙar]] [[mahimmanci]] ga [[sufarin]] jihar... | # [['yan bindiga|'Yan bindiga]] sun [[taso]] [[jihar]] [[taraban]] [[Najeriya]] a gaba, inda suka [[datsa]] wata [[gada]] mai [[matuƙar]] [[mahimmanci]] ga [[sufarin]] jihar... |
Revision as of 20:42, 30 March 2022
hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30
- Mai gabatarwa (host): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura
- 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar...
- Sannan za ku ji 'yan Najeriya masu amfani da jirgin kasar - Kaduna zuwa Abuja - na nuna takaici da alhininsu kan harin da 'yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar litinin.
- Za mu ji yadda 'yan ƙasar Ghana ke ji bayan da gwamnati ta buɗe iyakokin kasar na tudu da kuma teku.
hausaradio/BBCHausa/dare/2022-03-30 [1]
- Masu gabatarwa (hosts): ,