No edit summary |
|||
Line 11: | Line 11: | ||
[[File:BBCHausa 20220330 1600 Recording.mp3|thumb|Kanun labaran shirin BBC Hausa na dare ([https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/programmes/p030s4mx cikakken shirin])]] | [[File:BBCHausa 20220330 1600 Recording.mp3|thumb|Kanun labaran shirin BBC Hausa na dare ([https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/programmes/p030s4mx cikakken shirin])]] | ||
# Masu gabatarwa ([[hosts]]): , | # Masu gabatarwa ([[hosts]]): , | ||
# Hukumar kare hakkin bil adama ta duniya ta ce hare haren da Rasha ke kaiwa a Ukraine sun jefa fararen hula cikin mummunanar hali, kuma hakan zai iya zama laifin yaƙi. | |||
# China ta ce ta duƙufa wajen ganin ta yi ƙoƙadaddangantakarta da Rasha, ta kuma yi Allah wadai da takunkuman da ƙasashen duniya ke ƙaƙagawa Rashar. | |||
# A Najeriya, majalisar waƙilan ƙasar ta ɗage zaman bin bahasi da ta shirya da manyan jami'an tsaro da ministocin ƙasar a kan harin da aka kaiwa jirgin ƙasa saboda rashin halittar jami'an da aka gayyata. | |||
[[Category:Hausa Radio]] | [[Category:Hausa Radio]] |
Revision as of 21:00, 30 March 2022
hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30
- Mai gabatarwa (host): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura
- 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar...
- Sannan za ku ji 'yan Najeriya masu amfani da jirgin kasar - Kaduna zuwa Abuja - na nuna takaici da alhininsu kan harin da 'yan bindiga suka kai wa jirgin a ranar litinin.
- Za mu ji yadda 'yan ƙasar Ghana ke ji bayan da gwamnati ta buɗe iyakokin kasar na tudu da kuma teku.
hausaradio/BBCHausa/dare/2022-03-30 [1]
- Masu gabatarwa (hosts): ,
- Hukumar kare hakkin bil adama ta duniya ta ce hare haren da Rasha ke kaiwa a Ukraine sun jefa fararen hula cikin mummunanar hali, kuma hakan zai iya zama laifin yaƙi.
- China ta ce ta duƙufa wajen ganin ta yi ƙoƙadaddangantakarta da Rasha, ta kuma yi Allah wadai da takunkuman da ƙasashen duniya ke ƙaƙagawa Rashar.
- A Najeriya, majalisar waƙilan ƙasar ta ɗage zaman bin bahasi da ta shirya da manyan jami'an tsaro da ministocin ƙasar a kan harin da aka kaiwa jirgin ƙasa saboda rashin halittar jami'an da aka gayyata.