Created page with "#<nowiki>''</nowiki>[https://www.bbc.com/hausa/labarai-61861167 Hausa article: Zaben 2023: Ana nuna fargaba kan yadda masu zabe ke sayar da 'yancinsu a Najeriya]<nowiki>''</no..." |
No edit summary |

Line 2: | Line 2: | ||
##''Masu sharhi kan harkoki siyasa a Najeriya sun fara nuna fargabar cewa akwai yiwuwar wasu masu hannu-da-shuni da ke neman wani mukamin a zaben da za a yi a shekarar 2023 -''
Nigerian political analyst are beginning to fear that some potential candidates in the 2023 elections -  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | ##''Masu sharhi kan harkoki siyasa a Najeriya sun fara nuna fargabar cewa akwai yiwuwar wasu masu hannu-da-shuni da ke neman wani mukamin a zaben da za a yi a shekarar 2023 -''
Nigerian political analyst are beginning to fear that some potential candidates in the 2023 elections -  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | ||
##''ko da ba su cancanta ba - za su sayi kuri'un mutane domin cimma burinsu.''
even if they are not qualified, they will still buy up votes to achieve their goals. --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | ##''ko da ba su cancanta ba - za su sayi kuri'un mutane domin cimma burinsu.''
even if they are not qualified, they will still buy up votes to achieve their goals. --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | ||
##''HAUSA''
ENGLISH --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | ##''HAUSA''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | ||
##''An soma fargabar ne bayan wani bidiyo da aka dauka a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka kammala a baya-bayan nan wanda ya nuna wasu 'yan siyasa na raba wa masu kada kuri'a kudi.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Kazalika a zabukan fitar da gwani ma da aka kammala a kasar an ga tasirin hakan in da aka ga wani daliget na raba wa 'yan mazabarsa kudin da ya ce wani dan takarar shugaban kasa ne ya ba shi.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Dakta Kole Shettima, shugaban Cibiyar tabbatar da cigaba da kuma dimokradiyya a Abuja, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''kuma mai sharhi kan harkokin siyasa ya shaida wa BBC cewa, wannan abu da 'yan siyasa ke yi na da matukar illa.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Ya ce "Idan ana haka to idan ba a yi sa'a ba a zabuka masu zuwa da za a yi sai mai kudi ne zai samu nasara ko da bai cancanta ba."''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Dr Kole Shettima, ya ce bisa la'akari da halin da ake ciki a Najeriya na talauci na tsadar kayayyaki, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''masu neman mukaman siyasa za su iya amfani da yanayin da mutane ke ciki su basu kudi don su zabesu.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Ya ce "Shawarata ga masu kada kuri'a shi ne duk wanda ya basu kudi don su zabe shi to su karbi kudin dama kudinsu ne, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''to amma idan kuka zo yin zabe sai ku zabi wanda ku kuke gani yafi cancanta."''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Akasari mata su ne suka fi fitowa a lokutan zabe, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''kuma ana zargin 'yan siyasa na ba su sabulu da atamfofi ko kudi don su zabe su wanda haka na da illa sosai ga makomar matan a siyasance.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Barista Aisha Ali Tijjani, mamba ce a gamayyar kungiyoyin fararen hula a jihar Kano, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''ta shaida wa BBC cewa ba karamar illa ba ce yadda ake yaudarar mata a ba su kudi ko kaya lokacin zabe.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Ta ce "Na farko dai mata ba su san damar da suke da ita da kuma 'yancinsu na zabe ba, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''sun saryar da 'yancinsu da damarsu na zabar wanda ya cancanta."''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Barista Aisha ta ce ya kamata mata su sani duk wani abu da za a ba su a lokacin zabe, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''to zai musu amfani ne na kankanin lokaci, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''kuma sun cutar da kansu wajen rashin zabar shugaban da ya dace ba.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''A cewarta "Shawarata ga mata ita ce ya kamata mata su waye sannan su bude ido su san cewa ba bukatar yanzu-yanzu ake nema a yaye ba, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''ma'anar zabe ita ce kadai makamin da talaka ke da shi na canja alkiblar mulki domin ya zabi wanda yake ganin zai ceto shi daga halin da yake ciki."''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Baristar ta ce idan har talakawa ba su yi amfani da wannan dama ta zabe wajen canja akalar zaben sun zabo wanda ya cancanta da su ba, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''to a gaskiya ba mata ne suka shiga uku ba kadai har ma da maza.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Sayar da kuri'a dai tamkar sayar da 'yancin dan kasa ne na tsawon shekaru hudu, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''kuma tsalle daya ake a fada rijiya, amma sai a yi dubu ba a fito ba.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''Sannan bisa la'akari da halin da ake ciki a Najeriya, ''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] | |||
##''ya ishi 'yan kasar su yi karatun ta natsu tare da sauya tunani a kan yadda suke mika wuya ga 'yan siyasar da ke siyan kuri'a a lokacin zabe don gudun fadawa hannun gurbatattun shugabanni.''
ENGLISH  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]] |
Revision as of 11:41, 21 June 2022
- ''Hausa article: Zaben 2023: Ana nuna fargaba kan yadda masu zabe ke sayar da 'yancinsu a Najeriya'' <> English_translation_needed  --[[bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023]]
- Masu sharhi kan harkoki siyasa a Najeriya sun fara nuna fargabar cewa akwai yiwuwar wasu masu hannu-da-shuni da ke neman wani mukamin a zaben da za a yi a shekarar 2023 -
Nigerian political analyst are beginning to fear that some potential candidates in the 2023 elections - --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - ko da ba su cancanta ba - za su sayi kuri'un mutane domin cimma burinsu.
even if they are not qualified, they will still buy up votes to achieve their goals. --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - HAUSA
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - An soma fargabar ne bayan wani bidiyo da aka dauka a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka kammala a baya-bayan nan wanda ya nuna wasu 'yan siyasa na raba wa masu kada kuri'a kudi.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Kazalika a zabukan fitar da gwani ma da aka kammala a kasar an ga tasirin hakan in da aka ga wani daliget na raba wa 'yan mazabarsa kudin da ya ce wani dan takarar shugaban kasa ne ya ba shi.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Dakta Kole Shettima, shugaban Cibiyar tabbatar da cigaba da kuma dimokradiyya a Abuja,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - kuma mai sharhi kan harkokin siyasa ya shaida wa BBC cewa, wannan abu da 'yan siyasa ke yi na da matukar illa.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Ya ce "Idan ana haka to idan ba a yi sa'a ba a zabuka masu zuwa da za a yi sai mai kudi ne zai samu nasara ko da bai cancanta ba."
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Dr Kole Shettima, ya ce bisa la'akari da halin da ake ciki a Najeriya na talauci na tsadar kayayyaki,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - masu neman mukaman siyasa za su iya amfani da yanayin da mutane ke ciki su basu kudi don su zabesu.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Ya ce "Shawarata ga masu kada kuri'a shi ne duk wanda ya basu kudi don su zabe shi to su karbi kudin dama kudinsu ne,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - to amma idan kuka zo yin zabe sai ku zabi wanda ku kuke gani yafi cancanta."
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Akasari mata su ne suka fi fitowa a lokutan zabe,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - kuma ana zargin 'yan siyasa na ba su sabulu da atamfofi ko kudi don su zabe su wanda haka na da illa sosai ga makomar matan a siyasance.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Barista Aisha Ali Tijjani, mamba ce a gamayyar kungiyoyin fararen hula a jihar Kano,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - ta shaida wa BBC cewa ba karamar illa ba ce yadda ake yaudarar mata a ba su kudi ko kaya lokacin zabe.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Ta ce "Na farko dai mata ba su san damar da suke da ita da kuma 'yancinsu na zabe ba,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - sun saryar da 'yancinsu da damarsu na zabar wanda ya cancanta."
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Barista Aisha ta ce ya kamata mata su sani duk wani abu da za a ba su a lokacin zabe,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - to zai musu amfani ne na kankanin lokaci,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - kuma sun cutar da kansu wajen rashin zabar shugaban da ya dace ba.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - A cewarta "Shawarata ga mata ita ce ya kamata mata su waye sannan su bude ido su san cewa ba bukatar yanzu-yanzu ake nema a yaye ba,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - ma'anar zabe ita ce kadai makamin da talaka ke da shi na canja alkiblar mulki domin ya zabi wanda yake ganin zai ceto shi daga halin da yake ciki."
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Baristar ta ce idan har talakawa ba su yi amfani da wannan dama ta zabe wajen canja akalar zaben sun zabo wanda ya cancanta da su ba,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - to a gaskiya ba mata ne suka shiga uku ba kadai har ma da maza.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Sayar da kuri'a dai tamkar sayar da 'yancin dan kasa ne na tsawon shekaru hudu,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - kuma tsalle daya ake a fada rijiya, amma sai a yi dubu ba a fito ba.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - Sannan bisa la'akari da halin da ake ciki a Najeriya,
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023 - ya ishi 'yan kasar su yi karatun ta natsu tare da sauya tunani a kan yadda suke mika wuya ga 'yan siyasar da ke siyan kuri'a a lokacin zabe don gudun fadawa hannun gurbatattun shugabanni.
ENGLISH --bbchausa_verticals/102 buying votes for 2023
- Masu sharhi kan harkoki siyasa a Najeriya sun fara nuna fargabar cewa akwai yiwuwar wasu masu hannu-da-shuni da ke neman wani mukamin a zaben da za a yi a shekarar 2023 -