Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

mutu: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary

Line 1: Line 1:
# to [[die]], [[death]], [[dying]].
# to [[die]], [[death]], [[dying]]. <> ƙarewar rai ga mutum ko dabba ko duk wani abu mai rai.
#: ''Babarta ta '''mutu'''.'' <> Her mother '''[[passed away]]'''.

#: ''Babarta ta '''mutu'''.'' <> Her mother '''[[passed away]]'''.

#: ''Kar ki bar ni a nan, zan '''mutu'''.'' <> Don't leave me here, I will '''die'''.

#: ''Kar ki bar ni a nan, zan '''mutu'''.'' <> Don't leave me here, I will '''die'''.

#:''Tanzanians catch up on Thursday with the news announced on Wednesday that their president, John Magufuli, had '''[[died]]''' aged 61. [https://www.bbc.com/news/world-africa-56443644]''
A Tanzaniya an wayi gari da Labarin mutuwar shugaban kasar John Magafuli wanda '''ya [[mutu]]''' yana da shekara 61 a duniya. [https://www.bbc.com/hausa/labarai-56456413]

# to stop working <> dakatarwar aikin inji ko wutar lantarki.
# yin sanyin jiki don tsoro ko tausayi <> going cold due to apprehension or shock
# raguwar karfin tufa ko mazakuta ko bati da sauransu.
{{also|mutuwa|rasu}}
{{also|mutuwa|rasu}}
[[Category:Hausa lemmas]]
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 23:53, 5 September 2022

1. to die, death, dying. <> ƙarewar rai ga mutum ko dabba ko duk wani abu mai rai.
Babarta ta mutu. <> Her mother passed away.

Kar ki bar ni a nan, zan mutu. <> Don't leave me here, I will die.

Tanzanians catch up on Thursday with the news announced on Wednesday that their president, John Magufuli, had died aged 61. [1]
A Tanzaniya an wayi gari da Labarin mutuwar shugaban kasar John Magafuli wanda ya mutu yana da shekara 61 a duniya. [2]

2. to stop working <> dakatarwar aikin inji ko wutar lantarki.
3. yin sanyin jiki don tsoro ko tausayi <> going cold due to apprehension or shock
4. raguwar karfin tufa ko mazakuta ko bati da sauransu.
See also mutuwa, and rasu