More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 5: | Line 5: | ||
</big> | </big> | ||
Qul aonabbi-okum bikhayrin min | Qul aonabbi-okum bikhayrin min thalikum lillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun tajreemin tahtiha al-anharu khalideena feehawaazwajun mutahharatun waridwanunmina Allahi wallahu baseerun bilAAibad | ||
— Transliteration | — Transliteration | ||
Line 32: | Line 32: | ||
==Segmented== | ==Segmented== | ||
# Qul a'ou nabbi-ukum bikhayrin min thalikum | |||
# Say, ˹O Prophet,˺ “Shall I inform you of what is better than ˹all of˺ this? | |||
# Say, "Shall I [[inform]] you of [something] [[better]] than that? | |||
# Ka ce: Shin kuma, in gaya muku [[mafi alheri|mafi alhẽri]] daga wannan? | |||
# Ka ce, “Bari in [[sanar da]] ku mafi [[alkhairin]] wannan: | |||
# Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’<br /> | |||
# lillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun... | |||
# Those mindful ˹of Allah˺ will have Gardens with their Lord | |||
# For those who fear Allāh will be [[gardens]] in the presence of their Lord | |||
# Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa, | |||
# ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu, | |||
# Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, | |||
# tajreemin tahtiha al-anharu... | |||
# under which rivers flow, | |||
# [[beneath]] which rivers flow, | |||
# kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu, | |||
# wanda qoramai suna gudana cikinta, | |||
# waɗanda [[koramu]] ke gudana a [[ƙarƙashin|ƙarƙashinsu]], | |||
==3:15 Audio== | ==3:15 Audio== |
Revision as of 23:29, 25 April 2024
Quran/3/14 > Quran/3/15 > Quran/3/16
۞ قُلْ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيْرٍۢ مِّن ذَٰلِكُمْ ۚ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ عِندَ رَبِّهِمْ جَنَّـٰتٌۭ تَجْرِى مِن تَحْتِهَا ٱلْأَنْهَـٰرُ خَـٰلِدِينَ فِيهَا وَأَزْوَٰجٌۭ مُّطَهَّرَةٌۭ وَرِضْوَٰنٌۭ مِّنَ ٱللَّهِ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ١٥
Qul aonabbi-okum bikhayrin min thalikum lillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun tajreemin tahtiha al-anharu khalideena feehawaazwajun mutahharatun waridwanunmina Allahi wallahu baseerun bilAAibad — Transliteration
Say, ˹O Prophet,˺ “Shall I inform you of what is better than ˹all of˺ this? Those mindful ˹of Allah˺ will have Gardens with their Lord under which rivers flow, to stay there forever, and pure spouses,[1] along with Allah’s pleasure.” And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants,
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
[1] See footnote for 2:25.
Say, "Shall I inform you of [something] better than that? For those who fear Allāh will be gardens in the presence of their Lord beneath which rivers flow, wherein they abide eternally, and purified spouses and approval from Allāh. And Allāh is Seeing [i.e., aware] of [His] servants - — Saheeh International
Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan? Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa, kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da mãtan aure tsarkakakku, da yarda daga Allah. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa.
— Hausa Translation(Abubakar Gumi)
Ka ce, “Bari in sanar da ku mafi alkhairin wannan: ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu, lambuna wanda qoramai suna gudana cikinta, da tsarkakkun abokan aure, da murna cikin albarkacin ALLAH.” ALLAH Mai gani ne ga bayin Shi.
--Masjid Tucson
Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’ Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, waɗanda koramu ke gudana a ƙarƙashinsu, za su zauna cikinsu, kuma suna da mata tsarkaka, kuma za su sami yarda daga Allah. Allah yana ganin bayinSa. [1]
Segmented
- Qul a'ou nabbi-ukum bikhayrin min thalikum
- Say, ˹O Prophet,˺ “Shall I inform you of what is better than ˹all of˺ this?
- Say, "Shall I inform you of [something] better than that?
- Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan?
- Ka ce, “Bari in sanar da ku mafi alkhairin wannan:
- Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’
- lillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun...
- Those mindful ˹of Allah˺ will have Gardens with their Lord
- For those who fear Allāh will be gardens in the presence of their Lord
- Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa,
- ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu,
- Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu,
- tajreemin tahtiha al-anharu...
- under which rivers flow,
- beneath which rivers flow,
- kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu,
- wanda qoramai suna gudana cikinta,
- waɗanda koramu ke gudana a ƙarƙashinsu,
3:15 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: