Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sanar da

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

notify

  1. mentioned to, announced <> sanarwa
    “On occasion I have mentioned this to other men and they usually think that I am attempting to be facetious.” [1] <> Ya ce, wani lokaci idan ya gaya wa mutane abin sai su dauk wasa kawai yake. [2] = "A irin wannan yanayi na sanar da wasu mutane, sai dai sun rika tunanin ko ina zolayarsu ne." [3]
  2. broadcast, conveying
    When combined with physical gestures, they are a significant means of conveying thoughts and ideas. <> Sa’ad da aka haɗa hakan da motsa hannu da fuska, hanya ce mai muhimmanci ta sanar da tunani da ra’ayoyinmu.
    by the air in motion with any degree of force perceptible to the senses, conveying physical phenomena and distributing them over the universe. = by that which scatters by broadcast <> Inã rantsuwa da iskõki mãsu shẽkar abũbuwa, shẽƙẽwa. --Qur'an 51:1


Google translation of sanar da

Informed, announced.