Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Quran/3/15: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 64: Line 64:
# and [[purified]] [[spouses]]
# and [[purified]] [[spouses]]
# da mãtan aure [[tsarkakakku]],
# da mãtan aure [[tsarkakakku]],
# da tsarkakkun abokan aure,
# da [[tsarkakkun]] abokan aure,
# kuma suna da mata tsarkaka,
# kuma suna da mata [[tsarkaka]],


# warid wa nun mina Allahi
# warid wa nun mina Allahi

Revision as of 04:51, 26 April 2024

Quran/3/14 > Quran/3/15 > Quran/3/16
۞ قُلْ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيْرٍۢ مِّن ذَٰلِكُمْ ۚ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ عِندَ رَبِّهِمْ جَنَّـٰتٌۭ تَجْرِى مِن تَحْتِهَا ٱلْأَنْهَـٰرُ خَـٰلِدِينَ فِيهَا وَأَزْوَٰجٌۭ مُّطَهَّرَةٌۭ وَرِضْوَٰنٌۭ مِّنَ ٱللَّهِ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ١٥

Qul aonabbi-okum bikhayrin min thalikum lillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun tajreemin tahtiha al-anharu khalideena feeha wa azwajun mutahharatun warid wanun mina Allahi wallahu baseerun bilAAibad — Transliteration


Say, ˹O Prophet,˺ “Shall I inform you of what is better than ˹all of˺ this? Those mindful ˹of Allah˺ will have Gardens with their Lord under which rivers flow, to stay there forever, and pure spouses,[1] along with Allah’s pleasure.” And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants, — Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran

[1] See footnote for 2:25.


Say, "Shall I inform you of [something] better than that? For those who fear Allāh will be gardens in the presence of their Lord beneath which rivers flow, wherein they abide eternally, and purified spouses and approval from Allāh. And Allāh is Seeing [i.e., aware] of [His] servants - — Saheeh International


Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan? Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa, kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da mãtan aure tsarkakakku, da yarda daga Allah. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa. — Hausa Translation (Abubakar Gumi)


Ka ce, “Bari in sanar da ku mafi alkhairin wannan: ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu, lambuna wanda qoramai suna gudana cikinta, da tsarkakkun abokan aure, da murna cikin albarkacin ALLAH.” ALLAH Mai gani ne ga bayin Shi. --Masjid Tucson


Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’ Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, waɗanda koramu ke gudana a ƙarƙashinsu, za su zauna cikinsu, kuma suna da mata tsarkaka, kuma za su sami yarda daga Allah. Allah yana ganin bayinSa. [1]

Segmented

  1. Qul a'ou nabbi-ukum bikhayrin min thalikum
  2. Say, ˹O Prophet,˺ “Shall I inform you of what is better than ˹all of˺ this?
  3. Say, "Shall I inform you of [something] better than that?
  4. Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan?
  5. Ka ce, “Bari in sanar da ku mafi alkhairin wannan:
  6. Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’
  1. lillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun...
  2. Those mindful ˹of Allah˺ will have Gardens with their Lord
  3. For those who fear Allāh will be gardens in the presence of their Lord
  4. Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa,
  5. ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu,
  6. Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu,
  1. tajreemin tahtiha al-anharu...
  2. under which rivers flow,
  3. beneath which rivers flow,
  4. kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu,
  5. wanda qoramai suna gudana cikinta,
  6. waɗanda koramu ke gudana a ƙarƙashinsu,
  1. khalideena feeha
  2. to stay there forever,
  3. wherein they abide eternally,
  4. suna madawwama a cikinsu,
  5. suna gudana cikinta,
  6. za su zauna cikinsu,
  1. wa azwajun mutahharatun
  2. and pure spouses, (see Quran/2/25's footnote)
  3. and purified spouses
  4. da mãtan aure tsarkakakku,
  5. da tsarkakkun abokan aure,
  6. kuma suna da mata tsarkaka,
  1. warid wa nun mina Allahi
  2. along with Allah’s pleasure.
  3. and approval from Allāh.
  4. da yarda daga Allah.
  5. da murna cikin albarkacin ALLAH.
  6. kuma za su sami yarda daga Allah.
  1. wallahu baseerun bilAAibad (see also: Quran/40/44 [2] Ar-Raqeeb (taqwa+tawakkul))
  2. And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants,
  3. And Allāh is Seeing [i.e., aware] of [His] servants
  4. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa.
  5. ALLAH Mai gani ne ga bayin Shi.
  6. Allah yana ganin bayinSa.

3:15 Audio

  1. Arabic Audio:
    Saheeh International English Translation Audio: