More actions
No edit summary |
|||
Line 30: | Line 30: | ||
Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’ Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, waɗanda [[koramu]] ke gudana a [[ƙarƙashin|ƙarƙashinsu]], za su zauna cikinsu, kuma suna da mata tsarkaka, kuma za su sami yarda daga Allah. Allah yana ganin bayinSa. [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt] | Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’ Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, waɗanda [[koramu]] ke gudana a [[ƙarƙashin|ƙarƙashinsu]], za su zauna cikinsu, kuma suna da mata tsarkaka, kuma za su sami yarda daga Allah. Allah yana ganin bayinSa. [https://archive.org/stream/CompleteHausaQuran/Complete%20Hausa%20Qur%27an_djvu.txt] | ||
Ka ce: "Shin in ba ku labarin da abin da ya fi waɗancan alheri? Waɗanda suka yi [[taƙawa]], suna da wasu [[aljannatai]] waɗanda ƙoramu suke gudana ta ƙarƙashinsu, | Ka ce: "Shin in ba ku labarin da abin da ya fi waɗancan alheri? Waɗanda suka yi [[taƙawa]], suna da wasu [[aljannatai]] waɗanda ƙoramu suke gudana ta ƙarƙashinsu, a wurin Ubangijinsu, suna masu zama a cikinsu [[dindindin]] da mata na aure tsarkaka da kuma yarda daga Allah. Kuma Allah Yana ganin abin da bayinsa suke ciki." | ||
==Segmented== | ==Segmented== | ||
Line 48: | Line 48: | ||
# ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu, | # ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu, | ||
# Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, | # Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, | ||
# Waɗanda suka yi [[taƙawa]], suna da wasu [[aljannatai]] | # Waɗanda suka yi [[taƙawa]], suna da wasu [[aljannatai]] (... a wurin Ubangijinsu) | ||
# tajreemin tahtiha al-anharu... | # tajreemin tahtiha al-anharu... | ||
Line 64: | Line 64: | ||
# suna gudana cikinta, | # suna gudana cikinta, | ||
# za su zauna cikinsu, | # za su zauna cikinsu, | ||
# suna masu zama a cikinsu [[dindindin]] | |||
# wa azwajun mutahharatun | # wa azwajun mutahharatun | ||
Line 71: | Line 72: | ||
# da [[tsarkakkun]] abokan aure, | # da [[tsarkakkun]] abokan aure, | ||
# kuma suna da mata [[tsarkaka]], | # kuma suna da mata [[tsarkaka]], | ||
# da mata na aure tsarkaka | |||
# warid wa nun mina Allahi | # warid wa nun mina Allahi | ||
Line 78: | Line 80: | ||
# da murna cikin albarkacin ALLAH. | # da murna cikin albarkacin ALLAH. | ||
# kuma za su sami yarda daga Allah. | # kuma za su sami yarda daga Allah. | ||
# da kuma yarda daga Allah. | |||
# wallahu baseerun bilAAibad (see also: [[Quran/40/44]] [https://www.instagram.com/p/C6JvpZyArI-/?igsh=MzRlODBiNWFlZA==] [https://www.youtube.com/watch?v=zMFtOp7VVIY&t=189s Ar-Raqeeb (taqwa+tawakkul)]) | # wallahu baseerun bilAAibad (see also: [[Quran/40/44]] [https://www.instagram.com/p/C6JvpZyArI-/?igsh=MzRlODBiNWFlZA==] [https://www.youtube.com/watch?v=zMFtOp7VVIY&t=189s Ar-Raqeeb (taqwa+tawakkul)]) | ||
Line 85: | Line 88: | ||
# ALLAH Mai gani ne ga bayin Shi. | # ALLAH Mai gani ne ga bayin Shi. | ||
# Allah yana ganin bayinSa. | # Allah yana ganin bayinSa. | ||
# Kuma Allah Yana [[ganin]] abin da bayinsa suke ciki." | |||
==3:15 Audio== | ==3:15 Audio== |
Revision as of 21:46, 29 April 2024
Quran/3/14 > Quran/3/15 > Quran/3/16
۞ قُلْ أَؤُنَبِّئُكُم بِخَيْرٍۢ مِّن ذَٰلِكُمْ ۚ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوْا۟ عِندَ رَبِّهِمْ جَنَّـٰتٌۭ تَجْرِى مِن تَحْتِهَا ٱلْأَنْهَـٰرُ خَـٰلِدِينَ فِيهَا وَأَزْوَٰجٌۭ مُّطَهَّرَةٌۭ وَرِضْوَٰنٌۭ مِّنَ ٱللَّهِ ۗ وَٱللَّهُ بَصِيرٌۢ بِٱلْعِبَادِ ١٥
Qul aonabbi-okum bikhayrin min thalikum lillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun tajreemin tahtiha al-anharu khalideena feeha wa azwajun mutahharatun warid wanun mina Allahi wallahu baseerun bilAAibad — Transliteration
Say, ˹O Prophet,˺ “Shall I inform you of what is better than ˹all of˺ this? Those mindful ˹of Allah˺ will have Gardens with their Lord under which rivers flow, to stay there forever, and pure spouses,[1] along with Allah’s pleasure.” And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants,
— Dr. Mustafa Khattab, The Clear Quran
[1] See footnote for 2:25.
Say, "Shall I inform you of [something] better than that? For those who fear Allāh will be gardens in the presence of their Lord beneath which rivers flow, wherein they abide eternally, and purified spouses and approval from Allāh. And Allāh is Seeing [i.e., aware] of [His] servants - — Saheeh International
Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan? Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa, kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, da mãtan aure tsarkakakku, da yarda daga Allah. Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa.
— Hausa Translation (Abubakar Gumi)
Ka ce, “Bari in sanar da ku mafi alkhairin wannan: ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu, lambuna wanda qoramai suna gudana cikinta, da tsarkakkun abokan aure, da murna cikin albarkacin ALLAH.” ALLAH Mai gani ne ga bayin Shi.
--Masjid Tucson
Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’ Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu, waɗanda koramu ke gudana a ƙarƙashinsu, za su zauna cikinsu, kuma suna da mata tsarkaka, kuma za su sami yarda daga Allah. Allah yana ganin bayinSa. [1]
Ka ce: "Shin in ba ku labarin da abin da ya fi waɗancan alheri? Waɗanda suka yi taƙawa, suna da wasu aljannatai waɗanda ƙoramu suke gudana ta ƙarƙashinsu, a wurin Ubangijinsu, suna masu zama a cikinsu dindindin da mata na aure tsarkaka da kuma yarda daga Allah. Kuma Allah Yana ganin abin da bayinsa suke ciki."
Segmented
- Qul a'ou nabbi-ukum bikhayrin min thalikum
- Say, ˹O Prophet,˺ “Shall I inform you of what is better than ˹all of˺ this?
- Say, "Shall I inform you of [something] better than that?
- Ka ce: Shin kuma, in gaya muku mafi alhẽri daga wannan?
- Ka ce, “Bari in sanar da ku mafi alkhairin wannan:
- Ce, ‘In ba ku labarin abin da ya fi waɗannan?’
- Ka ce: "Shin in ba ku labarin da abin da ya fi waɗancan alheri?
- lillatheena ittaqaw AAinda rabbihim jannatun...
- Those mindful ˹of Allah˺ will have Gardens with their Lord
- For those who fear Allāh will be gardens in the presence of their Lord
- Akwai gidãjen Aljanna a wurin Ubangiji sabõda waɗanda suka bi Shi da taƙawa,
- ga wanda suka aikata aikin taqawa, akwai daga wurin Ubangijinsu,
- Masu tsoron Allah, suna da gidajen Aljanna gurin Ubangijinsu,
- Waɗanda suka yi taƙawa, suna da wasu aljannatai (... a wurin Ubangijinsu)
- tajreemin tahtiha al-anharu...
- under which rivers flow,
- beneath which rivers flow,
- kõguna suna gudãna daga ƙarƙashinsu,
- wanda qoramai suna gudana cikinta,
- waɗanda koramu ke gudana a ƙarƙashinsu,
- waɗanda ƙoramu suke gudana ta ƙarƙashinsu,
- khalideena feeha
- to stay there forever,
- wherein they abide eternally,
- suna madawwama a cikinsu,
- suna gudana cikinta,
- za su zauna cikinsu,
- suna masu zama a cikinsu dindindin
- wa azwajun mutahharatun
- and pure spouses, (see Quran/2/25's footnote)
- and purified spouses
- da mãtan aure tsarkakakku,
- da tsarkakkun abokan aure,
- kuma suna da mata tsarkaka,
- da mata na aure tsarkaka
- warid wa nun mina Allahi
- along with Allah’s pleasure.
- and approval from Allāh.
- da yarda daga Allah.
- da murna cikin albarkacin ALLAH.
- kuma za su sami yarda daga Allah.
- da kuma yarda daga Allah.
- wallahu baseerun bilAAibad (see also: Quran/40/44 [2] Ar-Raqeeb (taqwa+tawakkul))
- And Allah is All-Seeing of ˹His˺ servants,
- And Allāh is Seeing [i.e., aware] of [His] servants
- Kuma Allah Mai gani ne ga bãyinSa.
- ALLAH Mai gani ne ga bayin Shi.
- Allah yana ganin bayinSa.
- Kuma Allah Yana ganin abin da bayinsa suke ciki."
3:15 Audio
- Arabic Audio:
Saheeh International English Translation Audio:
- Arabic Audio: