More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 9: | Line 9: | ||
#: ''An yi wa yara '''lambar''' ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.'' | #: ''An yi wa yara '''lambar''' ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.'' | ||
# [[alama]]r nuna wata [[shaida]]r bambancin abu da sauran. | # [[alama]]r nuna wata [[shaida]]r bambancin abu da sauran. | ||
#: ''Lambar motarsa daban take da ta kowo.'' | #: '''''Lambar''' motarsa daban take da ta kowo.'' | ||
#: ''An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi.'' | #: ''An yi wa ginin can '''lambar''' hana ci gaba da yi.'' | ||
#: ''Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!'' | #: ''Sa mini '''lamba''' a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!'' | ||
# [[daraja]] da mutum ya samu don wani aikin [[bajinta]] da ya yi <> an [[honor]] one receives for his/her work | |||
=== Derived Terms === | === Derived Terms === |
Revision as of 23:40, 2 August 2016
Suna / Noun
f
- alamar ƙidaya/lissafi ko adadi mai ba da yawan da ake nufi daga ɗaya ko goma har miliyoyi da saman haka. 1, 2, 3, 4... da sauransu.
- yawa <> amount, size
- Tsaga jiki don inganta kiwon lafiya. Caccake wanda ake yi wa mutum a dantse don rigakafin cuta.<> vaccination, immunization
- An yi wa yara lambar ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.
- alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran.
- Lambar motarsa daban take da ta kowo.
- An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi.
- Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!
- daraja da mutum ya samu don wani aikin bajinta da ya yi <> an honor one receives for his/her work
Derived Terms
- lambar mota <> license plate number
Verb
- to license a car <> yi wa mota lamba
- to pressurize <> matsa wa lamba