More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 22: | Line 22: | ||
* [https://www.youtube.com/playlist?list=PLSQl0a2vh4HAbVPn5Gbugtg1o5hfdzEH1 Khan Academy Grammar Videos] | * [https://www.youtube.com/playlist?list=PLSQl0a2vh4HAbVPn5Gbugtg1o5hfdzEH1 Khan Academy Grammar Videos] | ||
* [https://www.khanacademy.org/humanities/grammar Khan Academy Grammar Lessons] | * [https://www.khanacademy.org/humanities/grammar Khan Academy Grammar Lessons] | ||
* [http://www.bbc.co.uk/academy/hausa Cibiyar Horarwa Ta BBC - Kwalejin Aikin Jarida]: Za a iya tabbatar da ƙa’idojin BBC ne kawai ta amfani da sahihan bayanai, da lafazi da ya dace da kuma amfani da harshe ba tare da kuskure ba. Wannan dandali ya maida hankali ne a kan harshen Hausa, da ƙa’idojin aikin BBC, da hanya mafi ƙwarewa ta yin aikin jarida. | |||
<html> | <html> |
Revision as of 01:00, 14 December 2016
Grammar is the collection of rules and conventions that make languages go.
Nahawun Hausa (Hausa Grammar)
Nahawun Hausa na nufin yadda kalmomin Hausa ke aukuwa cikin wani tsari don bayar da ingantattun jumloli wadanda Bahaushe zai amsa hannu bibbiyu.
Sassan Nahawu (Parts of Speech):
- Suna (noun)
- Wakilin Suna(pronoun)
- Sifa(adjective)
- Aikatau/fi'ili (verb)
- Bayanau/Bayanan fi'ili(adverb)
- Ma'auni(quantifier)
- Mahadi (conjunction)
- Madanganci(referential)
- Dirka(stabilizer/copula)
- Tsigalau(diminutive)
- Lokuta (tenses)
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688095814740826&id=1685995344950873
Other Grammar Resouces
- Khan Academy Grammar Videos
- Khan Academy Grammar Lessons
- Cibiyar Horarwa Ta BBC - Kwalejin Aikin Jarida: Za a iya tabbatar da ƙa’idojin BBC ne kawai ta amfani da sahihan bayanai, da lafazi da ya dace da kuma amfani da harshe ba tare da kuskure ba. Wannan dandali ya maida hankali ne a kan harshen Hausa, da ƙa’idojin aikin BBC, da hanya mafi ƙwarewa ta yin aikin jarida.
Daily Grammar Lesson
Daily Grammar Lesson
provided by TheFreeDictionary.com