More actions
Created page with "==Noun/Adjective== {{suna|sanyi|none}} {{adjective|cold|colder|coldest}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # ɗari mai s..." |
No edit summary |
||
Line 2: | Line 2: | ||
{{suna|sanyi|none}} | {{suna|sanyi|none}} | ||
{{adjective|cold|colder|coldest}} | {{adjective|cold|colder|coldest}} | ||
[[File:Weather_Hausa_14_-_akwai_sanyi.JPG|thumbnail| akwai sanyi, mutum mai jin sanyi <> It's [[cold]]/[[freezing]]. ]] | |||
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]] | ||
# [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]]. | # [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]]. |
Revision as of 12:14, 26 December 2016
Noun/Adjective
Jam'i |
Positive |
Comparative |
Superlative |
m
- ɗari mai sa makyarkyata, musamman a lokacin hunturu.
- danshi musamman na ruwa.
- sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.
- ban sanyi; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
- sanyin jiki; rashin laka da kataɓus <> lethargy, lethargic
- Synonym: kasala
- erectile dysfunction <> azzakarinsa ya yi sanyi ; watau ba ya iya jima'i da mace.
- mutum mai sanyin hankali; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful person who doesn't want any trouble.
- sanyin magana; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly.
- ciwon sanyi; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.