Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sanyi: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 10: Line 10:
# '''[[ban sanyi]]'''; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
# '''[[ban sanyi]]'''; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
# '''[[sanyin jiki]]'''; rashin laka da kataɓus <> [[lethargy]], [[lethargic]] {{syn|kasala}}
# '''[[sanyin jiki]]'''; rashin laka da kataɓus <> [[lethargy]], [[lethargic]] {{syn|kasala}}
#: ''Yau '''sanyi''' gare shi. <> Today he is '''lethargic'''.''
# erectile dysfunction <> ''azzakarinsa ya yi '''sanyi''' ''; watau ba ya iya jima'i da mace.
# erectile dysfunction <> ''azzakarinsa ya yi '''sanyi''' ''; watau ba ya iya jima'i da mace.
# mutum mai sanyin hankali; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful person who doesn't want any trouble.
# mutum mai sanyin hankali; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful person who doesn't want any trouble.

Revision as of 12:22, 26 December 2016

Noun/Adjective

Tilo
sanyi

Jam'i
babu (none)

Positive
cold

Comparative
colder

Superlative
coldest

akwai sanyi, mutum mai jin sanyi <> It's cold/freezing.

m

  1. ɗari mai sa makyarkyata, musamman a lokacin hunturu. <> coldness, (usually damp), chill.
  2. danshi musamman na ruwa. <> dampness, cold moisture.
    Ruwan sanyi <> Cold water.
  3. sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.
  4. ban sanyi; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
  5. sanyin jiki; rashin laka da kataɓus <> lethargy, lethargic
    Yau sanyi gare shi. <> Today he is lethargic.
  6. erectile dysfunction <> azzakarinsa ya yi sanyi ; watau ba ya iya jima'i da mace.
  7. mutum mai sanyin hankali; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful person who doesn't want any trouble.
  8. sanyin magana; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly.
  9. ciwon sanyi; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.