Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sanyi: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
Line 11: Line 11:
{{suna|sanyi|none}}
{{suna|sanyi|none}}
{{adjective|cold|colder|coldest}}
{{adjective|cold|colder|coldest}}
[[File:Weather_Hausa_14_-_akwai_sanyi.JPG|thumbnail| akwai [[sanyi]], mutum mai jin sanyi <> It's [[cold]]/[[freezing]]. ]]
[[File:Weather_Hausa_14_-_akwai_sanyi.JPG|thumbnail| akwai [[sanyi]], mutum mai jin sanyi <> It's '''[[cold]]/[[freezing]]'''. ]]
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
<abbr title="masculine gender">''m''</abbr>[[Category:Masculine gender Hausa nouns]]
# [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]]. <> [[coldness]], (usually [[damp]]), [[chill]].
# [[ɗari]] mai sa makyarkyata, musamman a lokacin [[hunturu]]. <> [[coldness]], (usually [[damp]]), [[chill]].

Revision as of 13:16, 5 February 2017

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun/Adjective

Tilo
sanyi

Jam'i
babu (none)

Positive
cold

Comparative
colder

Superlative
coldest

akwai sanyi, mutum mai jin sanyi <> It's cold/freezing.

m

  1. ɗari mai sa makyarkyata, musamman a lokacin hunturu. <> coldness, (usually damp), chill.
  2. danshi musamman na ruwa. <> dampness, cold moisture.
    Ruwan sanyi <> Cold water.
  3. sagewar gaɓa don riƙon wani abu ko kasalar jiki saboda razana ko jin wani abu. <> going limp.
  4. ban sanyi; watau turbuɗa ƙarfe a cikin yashi don a gusar da zafinsa bayan ƙira.
  5. sanyin jiki ko sanyin hali; rashin laka da kataɓus <> lethargy, lethargic, slowness, sluggish.
    Yau sanyi gare shi. <> Today he is lethargic.
  6. erectile dysfunction <> azzakarinsa ya yi sanyi ; watau ba ya iya jima'i da mace.
  7. mutum mai sanyin hankali ko sanyin zuciya; watau mara son tashin hankali. <> a pacifist, a peaceful/patient/easy-going person who doesn't want any trouble.
  8. sanyin magana; yin magana a hankali <> soft speech, speaking calmly.
  9. sanyin rai <> patience.
  10. ciwon sanyi; wani irin ciwo da ake ɗauka ta hanyar saduwar mace da namiji. <> an STD.
  11. (expression) Jikina ya yi sanyi <> My heart sank.
  12. (idiomatic) Sanyin gwiwa. <> Losing hope.