More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 13: | Line 13: | ||
#: ''Sa mini '''lamba''' a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!'' | #: ''Sa mini '''lamba''' a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!'' | ||
# [[daraja]] da mutum ya samu don wani aikin [[bajinta]] da ya yi <> an [[honor]] one receives for his/her work | # [[daraja]] da mutum ya samu don wani aikin [[bajinta]] da ya yi <> an [[honor]] one receives for his/her work | ||
# {{other spelling of|namba}} | |||
=== Derived Terms === | === Derived Terms === |
Revision as of 10:46, 26 May 2017
Suna / Noun
f
- alamar ƙidaya/lissafi ko adadi mai ba da yawan da ake nufi daga ɗaya ko goma har miliyoyi da saman haka. 1, 2, 3, 4... da sauransu.
- yawa <> amount, size
- Tsaga jiki don inganta kiwon lafiya. Caccake wanda ake yi wa mutum a dantse don rigakafin cuta.<> vaccination, immunization
- An yi wa yara lambar ciwon agana, ko wani ciwon da yakan kama yara.
- alamar nuna wata shaidar bambancin abu da sauran.
- Lambar motarsa daban take da ta kowo.
- An yi wa ginin can lambar hana ci gaba da yi.
- Sa mini lamba a buhuna don kada in mun sauka wani ya ɗauka bai sani ba!
- daraja da mutum ya samu don wani aikin bajinta da ya yi <> an honor one receives for his/her work
- Lamba is another way of spelling namba.
Derived Terms
- lambar mota <> license plate number
Verb
- to license a car <> yi wa mota lamba
- to pressurize <> matsa wa lamba