More actions
No edit summary |
No edit summary |
||
Line 8: | Line 8: | ||
#: ''that is, to imagine '''what''' will happen in the future – [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> wato, su yi kintacen '''abin''' da zai auku nan gaba [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | #: ''that is, to imagine '''what''' will happen in the future – [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> wato, su yi kintacen '''abin''' da zai auku nan gaba [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ||
#: ''“I do '''what''' I want”. [http://www.bbc.com/future/story/20160811-the-amazing-benefits-of-being-bilingual] <> “Sai in yi '''abinda''' na ke so”. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla/vert_fut/2016/08/160819_verticals_future_the_amazing_benefits_of_bieng_bilungual]'' | #: ''“I do '''what''' I want”. [http://www.bbc.com/future/story/20160811-the-amazing-benefits-of-being-bilingual] <> “Sai in yi '''abinda''' na ke so”. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla/vert_fut/2016/08/160819_verticals_future_the_amazing_benefits_of_bieng_bilungual]'' | ||
<!--begin google translation--> | |||
== [[Category:Google Translations]][[:Category:Google Translations|Google translation]] of [[what]] == | |||
[[Mece]], [[abin]] [[da]]. | |||
# {{cx|pronoun}} [[me]] <> [[what]]; | |||
<!--end google translation--> |
Revision as of 03:24, 25 August 2017
- (tambaya) menene, meh/me?, yaya, wane, wanne (see also: which).
- "What is the $100 Laptop, really? [1] <> "Ainihin mene ne Kwamfyutan Cinya na $100? [2]
- what they are speaking. [3] <> wane yare su ke yi? [4]
- what will happen if the current rich diversity of languages disappears and most of us end up speaking only one? [5] <> me zai faru idan baki daya harsuna su ka bace ya zama duk duniya na amfani da harshe daya tilo? [6]
- Yaya cikakkiyar lafiyar mutum ta jima'i take - [7] <> What is a 'normal' sex life [8]
- abin, abun
- Synonym: thing
- It left nothing of what it came upon but that it made it like disintegrated ruins. <> Bã ta barin kõme da ta jẽ a kansa, fãce ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasũsuwa. = Ba ta bari kome ba, da ta zo a kanta sai da ta mayar da shi kamar rududdugaggun qasusuwa. --Qur'an 51:42
- that is, to imagine what will happen in the future – [9] <> wato, su yi kintacen abin da zai auku nan gaba [10]
- “I do what I want”. [11] <> “Sai in yi abinda na ke so”. [12]
Google translation of what