More actions
Created page with "# tsegumi, gutsiri tsoma [https://twitter.com/Aamina__Qaadir/status/1039494999971430403]" |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
# [[tsegumi]], [[gutsiri]] [[tsoma]] [https://twitter.com/Aamina__Qaadir/status/1039494999971430403] | # [[tsegumi]], [[gutsiri]] [[tsoma]] [https://twitter.com/Aamina__Qaadir/status/1039494999971430403] | ||
# '''Tsugudidi''' shi ne da faɗi-ba-a-tambaye ka ba, ko kuma shiga tsara ba wankin ido. Gulma ko neman-magana da dagewa kan abin da ba ka tabbatar ba, domin kawai ka hana wani samun wani abu, ko ka ɓata sunan wani. [https://twitter.com/HausaTranslator/status/1039811873464569856] |