Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

w473: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
Tags: Mobile edit Mobile web edit
m Text replacement - " d-d" to " d-d "
Line 2: Line 2:

wofintacce.
wofintacce.
wofintattu ( wòofintàttuu, jam.) dubiwofintacce. wofiro ( wòofròo) d-d wofi. woho (woohòo, sn., nj.)ihu ko ature. wokaci ( wookàcil) d-d lokaci. wone ( woonè, fi.) sammace ko magance. wone ( wòonee, sn., nj.)yin maga. wora (wòoraa) d-d fara-fara. worami ( wooramil) d-d warami. woshe ( wòoshe) d-d yaushe.

wowwo ( wòwwoo, sn., nj.)(i) wasan wuta da yara kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d-d wawwo. (ii) watan , d-d cika-ciki.
wowwo ( wòwwoo, sn., nj.)(i) wasan wuta da yara kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d-d   wawwo. (ii) watan , d-d cika-ciki.
wu! ( wuû!, m-r.)kalma mai bayyana bakatarwa ko bayyana mamakin faruwar wani abu. wuba-wuba (wuubà-wuubà, sn., mC.) karamar hanya wadda ba a fiye bin ta ba; an fi amfani da ita kamar haka: 'yar wuce (wucèe, fi.) shige ko gilma ko gifta ko wulga

ko zarce.
ko zarce.
wuci (wucii, sn., nj.)lokaci ko sa'i; mis: wani—  watau wani lokaci.
wuci (wucii, sn., nj.)lokaci ko sa'i; mis: wani—  watau wani lokaci.
wucicciri ( wucìcciril) d-d wutsattsari.
wucicciri ( wucìcciril) d-d wutsattsari.
wucin-gadi ( wucin-gaadìi, sn., nj.) (i) abin da aka
wucin-gadi ( wucin-gaadìi, sn., nj.) (i) abin da aka
tanada don yin amfani da shi a lokacin 6acin rana. (ii) shiri na wani kayyadadden lokaci; mis: majalisar— wudiddigal (wùdìddigal, sn., nj.)(i) mutane masu  6ata kayan wasu da gangan. (ii) 'yan caca wacfanda suka cinye kuàfin abokan cacarsu.

wuf ( wuf, a-k.)kalma mai bayyana yin abu da sauri ko nan da nan; mis: dagaganin motarsaiyayF ya shiga wuffi (wufiîl) d-d huffi.
wuf ( wuf, a-k.)kalma mai bayyana yin abu da sauri ko nan da nan; mis: dagaganin motarsaiyayF ya shiga wuffi (wufiîl) d-d   huffi.
wuga-wuga (wùgàa-wuga, sif., nj/mc.) marar ko shashasha ko wawa.
wuga-wuga (wùgàa-wuga, sif., nj/mc.) marar ko shashasha ko wawa.
wuga-wuga ( wùgàa-wugaa, b-fi.)kalma mai nuna faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye. wuhu (wuuhùu) d-d woho.
wuga-wuga ( wùgàa-wugaa, b-fi.)kalma mai nuna faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye. wuhu (wuuhùu) d-d woho.
wujiga-wujiga ( wujigaa-wùjigàa, a-k)kamlma mai nuna gajiya ko shan wahala. wujiji (wùjiijil) ddwajiji.
wujiga-wujiga ( wujigaa-wùjigàa, a-k)kamlma mai nuna gajiya ko shan wahala. wujiji (wùjiijil) ddwajiji.
wujijjiga (wujijjigà, fi.) jujuya mutum ko abu yadda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, musamman wajen kokawa.
wujijjiga (wujijjigà, fi.) jujuya mutum ko abu yadda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, musamman wajen kokawa.
Line 19: Line 19:
wuka (wukaa, sn., mc., jam., wukàakee ko wuEàikai) (i) karfe mai (fan tsawo da fadi da aka kocfa gefensa ya yi kaifi ake makala masa kota don yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii)
wuka (wukaa, sn., mc., jam., wukàakee ko wuEàikai) (i) karfe mai (fan tsawo da fadi da aka kocfa gefensa ya yi kaifi ake makala masa kota don yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii)
r sarki, wata irin fara.
r sarki, wata irin fara.
wukaikai ( wukàikai, jam.) dubi wuka. wukake ( wukàakee,jam.) dubiwuka. wukiniya (wùkiiniyaa, sn., mC.) jujuyawar ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d feleke ko iya Yi.
wukaikai ( wukàikai, jam.) dubi wuka. wukake ( wukàakee,jam.) dubiwuka. wukiniya (wùkiiniyaa, sn., mC.) jujuyawar ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d   feleke ko iya Yi.
wuki-wuki (wukii-wùkii, a-k.) kalma mai nuna zaro ido sabodajin kunya ko rashinta, d-d zuruzuru.
wuki-wuki (wukii-wùkii, a-k.) kalma mai nuna zaro ido sabodajin kunya ko rashinta, d-d zuruzuru.
wul (wù/, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa, mis: ga shi can ya wul (wu/, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko kuma tsananin baki, d-d wuiuk.
wul (wù/, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa, mis: ga shi can ya wul (wu/, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko kuma tsananin baki, d-d wuiuk.
wul (wûl, sn., nj.) wani yankin tufa da akan saka shi da gashin tumaki. wula (wula) d-d wulakata.
wul (wûl, sn., nj.) wani yankin tufa da akan saka shi da gashin tumaki. wula (wula) d-d wulakata.
wulakanci (wulaakancii, sn., nj.)rashin darajanta mutum ko abu.
wulakanci (wulaakancii, sn., nj.)rashin darajanta mutum ko abu.
wulakanta (wulaakântaa, fi.) kar6ar mutum, ko wani abu da rashin daraja.
wulakanta (wulaakântaa, fi.) kar6ar mutum, ko wani abu da rashin daraja.
wulakata! (wulaakata! b-fi.) kalma mai nuna jaddada kin amincenva da abu, ko kin yarda da yin abu, d-d wula.
wulakata! (wulaakata! b-fi.) kalma mai nuna jaddada kin amincenva da abu, ko kin yarda da yin abu, d-d wula.

wulakata-wulakata (wulaakatà-wulaakata) d-d wulaka-wulaka.
wulakata-wulakata (wulaakatà-wulaakata) d-d   wulaka-wulaka.
wulaka-wu laka ( wulaakâ-wulaakà, a-k)kalma mai nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d wulakatawulakata.
wulaka-wu laka ( wulaakâ-wulaakà, a-k)kalma mai nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d   wulakatawulakata.
wulakai (wulaakài, b-fi.) kalma mai nuna yanayin kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dubeshi d-d shekeke ko wakilai.
wulakai (wulaakài, b-fi.) kalma mai nuna yanayin kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dubeshi d-d   shekeke ko wakilai.
wulam ( wulam, a-k.)kalma mai nuna rashin hakora a baki; mis: bakinsa yake.
wulam ( wulam, a-k.)kalma mai nuna rashin hakora a baki; mis: bakinsa yake.
wulga ( wulgà, fi.)wuce ko fice ko zarce.
wulga ( wulgà, fi.)wuce ko fice ko zarce.
Line 35: Line 35:
wulgi ( wulgii, sn., n) kiftawa ta wani wuri.
wulgi ( wulgii, sn., n) kiftawa ta wani wuri.
willa (willàa, e, fi) (i) wuce, ko zarce, ko gudu da sauri. (ii) mace. wulle (wullèe) dubiwulla.
willa (willàa, e, fi) (i) wuce, ko zarce, ko gudu da sauri. (ii) mace. wulle (wullèe) dubiwulla.
wulliya ( wulliyaa, sn., mc.)baucfiya, ko Zilliya. wullo (wulloo) dubiwulla. wullu (wùllu) dubiwulla wulpk (wuluk) d-d wul. wundi (wundil) d-d wundiya.
wulliya ( wulliyaa, sn., mc.)baucfiya, ko Zilliya. wullo (wulloo) dubiwulla. wullu (wùllu) dubiwulla wulpk (wuluk) d-d wul. wundi (wundil) d-d wundiya.
wundi ( wundii, sn., nj.)wata tabarma kewayayyiya wundiya ( wundiyaa, sn., mc„jam., wundiyooyii) wata babbar riga mai kewayayyen wuya, da aljifai biyu daga gaba, d-d wundi. wuni ( wbnìl) d-d yini. wunita (wùniita) d-d yinita.  

wuni-wuni ( wùnii-wunii, kalma mai nuna
wuni-wuni ( wùnii-wunii, kalma mai nuna
yawan kalle-kalle tare da tsoro-tsoro. (ii) kalma
yawan kalle-kalle tare da tsoro-tsoro. (ii) kalma
mai nuna aikata cuta ga wani; mis.•yayimata— ;
mai nuna aikata cuta ga wani; mis.•yayimata— ;
watau ya zalunce ta.
watau ya zalunce ta.
wuntsila (wuntsilaa e, o, u, n.) fada ko rutÌA da ka ko ta baya, d-d wantsala. wuntsile ( wuntsilçe) dubiwuntsila.
wuntsila (wuntsilaa e, o, u, n.) fada ko rutÌA da ka ko ta baya, d-d wantsala. wuntsile ( wuntsilçe) dubiwuntsila.

Line 48: Line 48:
r sarki, wata irin fara.
r sarki, wata irin fara.
tattu (woofintattuu, jam.) dubi wofintacce. wukaikai (wukàikai, jam.) dubi wuka.
tattu (woofintattuu, jam.) dubi wofintacce. wukaikai (wukàikai, jam.) dubi wuka.
wofiro (woofiroo) d-d wofi
wofiro (woofiroo) d-d wofi
woho (woohoo, sn., nj) ihu ko ature
woho (woohoo, sn., nj) ihu ko ature
wokaci (wookáci) d-d lokaci.
wokaci (wookáci) d-d lokaci.
wone (wooné, fi.) sammace ko magance
wone (wooné, fi.) sammace ko magance
wone (woonee, sn., nj)yin maga.
wone (woonee, sn., nj)yin maga.
wora (wooraa) d-d fara-fara.
wora (wooraa) d-d   fara-fara.
worami (wooramii) d-d warami.
worami (wooramii) d-d warami.
woshe (wooshe) d-d yaushe
woshe (wooshe) d-d yaushe
wowwo (wowwoo, sn., nj) (i) wasan wuta da yaramis: ga shi can ya wuce
wowwo (wowwoo, sn., nj) (i) wasan wuta da yaramis: ga shi can ya wuce
wukake (wukaakee, jam.) dubi wuka
wukake (wukaakee, jam.) dubi wuka
wukiniya (wukiiniyaa, sn., mc.) jujijuyawar ido
wukiniya (wukiiniyaa, sn., mc.) jujijuyawar ido
saboda jin kunya ko rashinta, d-d feleke ko iya
saboda jin kunya ko rashinta, d-d   feleke ko iya
yi.
yi.
wuki-wuki (wukii-wuki, a-k) kalma mai nuna
wuki-wuki (wukii-wuki, a-k) kalma mai nuna
zaro ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d zuru-
zaro ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d   zuru-
wul (wùl, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa,
wul (wùl, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa,
kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d- w (wul, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko
kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d- w (wul, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko
Line 68: Line 68:
bayyana mamakin faruwar wani abu
bayyana mamakin faruwar wani abu
hanya wadda ba a fiye bin ta ba; an fi amfani dawulakanci (wulaakanci, sn, nj) rashin darajanta
hanya wadda ba a fiye bin ta ba; an fi amfani dawulakanci (wulaakanci, sn, nj) rashin darajanta
kuma tsananin baKi, d-d wuluk.
kuma tsananin baKi, d-d   wuluk.
wu! (wuû!, m-r) kalma mai bayyana bakatarwa ko wul (wO, sn, ni) wani yankin tufa da akan saka
wu! (wuû!, m-r) kalma mai bayyana bakatarwa ko wul (wO, sn, ni) wani yankin tufa da akan saka
shi da gashin tumaki.
shi da gashin tumaki.
wuba-wuba (wuuba-wuuba, sn, mc) Karamar wula (wula) d-d wulakata.
wuba-wuba (wuuba-wuuba, sn, mc) Karamar wula (wula) d-d wulakata.
ita kamar haka: 'yar
ita kamar haka: 'yar
wuce (wucée, fi) shige ko gilma ko gifta ko wulga wulakanta (wulaakántaa, fi) karbar mutum, ko
wuce (wucée, fi) shige ko gilma ko gifta ko wulga wulakanta (wulaakántaa, fi) karbar mutum, ko
wuci (wuci sn, nj) lokaci ko sa'i; mis: wani wulakata! (wulaakata! b-fi) kalma mai nuna
wuci (wuci sn, nj) lokaci ko sa'i; mis: wani wulakata! (wulaakata! b-fi) kalma mai nuna
wucicciri (wucicciri) d-d wutsattsari.
wucicciri (wucicciri) d-d wutsattsari.
wani abu da rashin daraja.
wani abu da rashin daraja.
watau wani lokaci.
watau wani lokaci.
jaddada Kin amincerwa da abu, ko Kin yarda da
jaddada Kin amincerwa da abu, ko Kin yarda da
yin abu, d-d wula.
yin abu, d-d wula.
wulaka-wulaka
wulaka-wulaka
nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d wulakata-
nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d   wulakata-
wucin-gadi (wucin-gaadi, sn, nj) (i) abin da aka wulakata-wulakata (wulaakata-wulaakata) d-d  
wucin-gadi (wucin-gaadi, sn, nj) (i) abin da aka wulakata-wulakata (wulaakata-wulaakata) d-d
tanada don yin amfani da shi a lokacin 6acin rana.
tanada don yin amfani da shi a lokacin 6acin rana.
(ii) shin na wani Rayyadadden lokaci; mis
(ii) shin na wani Rayyadadden lokaci; mis
Line 93: Line 93:
kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dube shi
kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dube shi
wuf (wuf a-k)kalma mai bayyana yin abu da sauri
wuf (wuf a-k)kalma mai bayyana yin abu da sauri
, d-d shekeke ko wakilai.
, d-d   shekeke ko wakilai.
ko nan da nan; mis: daga ganin motar sai yayi wulam (wulam, a-k)kalma mai nuna rashin hakora
ko nan da nan; mis: daga ganin motar sai yayi wulam (wulam, a-k)kalma mai nuna rashin hakora
shiga.
shiga.
a baki; mis bakinsa~yake.
a baki; mis bakinsa~yake.
wuffi (wufi) d-d huffi.
wuffi (wufi) d-d   huffi.
wuga-wuga (wugãa-wuga, sif, njmc.) marar wulga (wilgda, ei, fi) ci abu da yawa; mis: ya
wuga-wuga (wugãa-wuga, sif, njmc.) marar wulga (wilgda, ei, fi) ci abu da yawa; mis: ya
wulga (wulgá, fi) wuce ko fice ko zarce.
wulga (wulgá, fi) wuce ko fice ko zarce.
Line 103: Line 103:
wulgi tuwo yau.
wulgi tuwo yau.
wuga-wuga (wigaa-wugaa, b-fi) kalma mai nuna wulgi (wulgii sn, n) Kiftawa ta wani wuri.
wuga-wuga (wigaa-wugaa, b-fi) kalma mai nuna wulgi (wulgii sn, n) Kiftawa ta wani wuri.
wuhu (wuuhùu) d-d woho
wuhu (wuuhùu) d-d   woho
faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye.
faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye.
willa (willáa, e, fi) () wuce, ko zarce, ko gudu da
willa (willáa, e, fi) () wuce, ko zarce, ko gudu da
Line 113: Line 113:
nuna gajiya ko shan wahala
nuna gajiya ko shan wahala
wujijjiga (wujjigá, fi) jujuya mutum ko abu wullu (wullu) dubiwulla
wujijjiga (wujjigá, fi) jujuya mutum ko abu wullu (wullu) dubiwulla
adda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, wuluk (wuluk) d-d wul
adda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, wuluk (wuluk) d-d wul
musamman wajen kokawa.
musamman wajen kokawa.
wujiniya (wujliniyaa, sn., mc) (i) wurga hannaye
wujiniya (wujliniyaa, sn., mc) (i) wurga hannaye
wundi (wundi) d-d wundiya.
wundi (wundi) d-d   wundiya.
wundi (wundi, sn., nj)wata tabarma kewayayyiya
wundi (wundi, sn., nj)wata tabarma kewayayyiya
gaba da baya a lokacin tafiya. (ii) kada kan doki wundiya (wundiyaa, sn., mc, jam., wundiyooyii)
gaba da baya a lokacin tafiya. (ii) kada kan doki wundiya (wundiyaa, sn., mc, jam., wundiyooyii)
don ya kore kuda ko wasu kwari da suke damun wata babbar riga mai kewayayyen wuya, da aljifai
don ya kore kuda ko wasu kwari da suke damun wata babbar riga mai kewayayyen wuya, da aljifai
biyu daga gaba, d-d wundi
biyu daga gaba, d-d wundi
wuni (win)d-dyini
wuni (win)d-dyini
sa.
sa.
Line 130: Line 130:
wata
wata
irin
irin
tsuntsuwa mai kamar mujiya da take yawo da dare. wunita (wniita) d-d yinita.
tsuntsuwa mai kamar mujiya da take yawo da dare. wunita (wniita) d-d yinita.
(ii) wani irin maciji mai kai biyu; ana yi masa wuni-wuni (wiunii-wuni, b-fi.)(i) kalma mai nuna
(ii) wani irin maciji mai kai biyu; ana yi masa wuni-wuni (wiunii-wuni, b-fi.)(i) kalma mai nuna
kirari kamar haka: mugun maciji (iii) juyar da
kirari kamar haka: mugun maciji (iii) juyar da
Line 141: Line 141:
yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii)
yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii)
wuntsila (wuntsilaa e, o, u, fi.) fada ko ruta da ka
wuntsila (wuntsilaa e, o, u, fi.) fada ko ruta da ka
kota baya, d-d wantsala.
kota baya, d-d   wantsala.
I wuntsile (wuntsilee) dubiwuntsila
I wuntsile (wuntsilee) dubiwuntsila
473
473

Revision as of 23:35, 16 February 2019

wofintacce. wofintattu ( wòofintàttuu, jam.) dubiwofintacce. wofiro ( wòofròo) d-d wofi. woho (woohòo, sn., nj.)ihu ko ature. wokaci ( wookàcil) d-d lokaci. wone ( woonè, fi.) sammace ko magance. wone ( wòonee, sn., nj.)yin maga. wora (wòoraa) d-d fara-fara. worami ( wooramil) d-d warami. woshe ( wòoshe) d-d yaushe. wowwo ( wòwwoo, sn., nj.)(i) wasan wuta da yara kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d-d wawwo. (ii) watan , d-d cika-ciki. wu! ( wuû!, m-r.)kalma mai bayyana bakatarwa ko bayyana mamakin faruwar wani abu. wuba-wuba (wuubà-wuubà, sn., mC.) karamar hanya wadda ba a fiye bin ta ba; an fi amfani da ita kamar haka: 'yar wuce (wucèe, fi.) shige ko gilma ko gifta ko wulga ko zarce. wuci (wucii, sn., nj.)lokaci ko sa'i; mis: wani— watau wani lokaci. wucicciri ( wucìcciril) d-d wutsattsari. wucin-gadi ( wucin-gaadìi, sn., nj.) (i) abin da aka tanada don yin amfani da shi a lokacin 6acin rana. (ii) shiri na wani kayyadadden lokaci; mis: majalisar— wudiddigal (wùdìddigal, sn., nj.)(i) mutane masu 6ata kayan wasu da gangan. (ii) 'yan caca wacfanda suka cinye kuàfin abokan cacarsu. wuf ( wuf, a-k.)kalma mai bayyana yin abu da sauri ko nan da nan; mis: dagaganin motarsaiyayF ya shiga wuffi (wufiîl) d-d huffi. wuga-wuga (wùgàa-wuga, sif., nj/mc.) marar ko shashasha ko wawa. wuga-wuga ( wùgàa-wugaa, b-fi.)kalma mai nuna faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye. wuhu (wuuhùu) d-d woho. wujiga-wujiga ( wujigaa-wùjigàa, a-k)kamlma mai nuna gajiya ko shan wahala. wujiji (wùjiijil) ddwajiji. wujijjiga (wujijjigà, fi.) jujuya mutum ko abu yadda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, musamman wajen kokawa. wujiniya (wùjiiniyaa, sn., mC.) (i) wurga hannaye gaba da baya a lokacin tafiya. (ii) kaŒ kan doki don ya kore kuda ko wasu kwari da suke damun wuji-wuji (wùji-wùji, sn., nj.) (i) wata• irin tsuntsuwa mai kamar mujiya da take yawo da dare, (ii) wani irin maciji mai kai biyu; ana yi masa kirari kamar haka:i— mugun maciji. (iii) juyar da hankalin mutum. wuka (wukaa, sn., mc., jam., wukàakee ko wuEàikai) (i) karfe mai (fan tsawo da fadi da aka kocfa gefensa ya yi kaifi ake makala masa kota don yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii) r sarki, wata irin fara. wukaikai ( wukàikai, jam.) dubi wuka. wukake ( wukàakee,jam.) dubiwuka. wukiniya (wùkiiniyaa, sn., mC.) jujuyawar ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d feleke ko iya Yi. wuki-wuki (wukii-wùkii, a-k.) kalma mai nuna zaro ido sabodajin kunya ko rashinta, d-d zuruzuru. wul (wù/, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa, mis: ga shi can ya wul (wu/, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko kuma tsananin baki, d-d wuiuk. wul (wûl, sn., nj.) wani yankin tufa da akan saka shi da gashin tumaki. wula (wula) d-d wulakata. wulakanci (wulaakancii, sn., nj.)rashin darajanta mutum ko abu. wulakanta (wulaakântaa, fi.) kar6ar mutum, ko wani abu da rashin daraja. wulakata! (wulaakata! b-fi.) kalma mai nuna jaddada kin amincenva da abu, ko kin yarda da yin abu, d-d wula.

wulakata-wulakata (wulaakatà-wulaakata) d-d wulaka-wulaka. wulaka-wu laka ( wulaakâ-wulaakà, a-k)kalma mai nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d wulakatawulakata. wulakai (wulaakài, b-fi.) kalma mai nuna yanayin kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dubeshi d-d shekeke ko wakilai. wulam ( wulam, a-k.)kalma mai nuna rashin hakora a baki; mis: bakinsa yake. wulga ( wulgà, fi.)wuce ko fice ko zarce. wulga (wùlgàa, e,i, fi.) ci abu da yawa; mis: ya wulgi tuwo yau. wulgi ( wulgii, sn., n) kiftawa ta wani wuri. willa (willàa, e, fi) (i) wuce, ko zarce, ko gudu da sauri. (ii) mace. wulle (wullèe) dubiwulla. wulliya ( wulliyaa, sn., mc.)baucfiya, ko Zilliya. wullo (wulloo) dubiwulla. wullu (wùllu) dubiwulla wulpk (wuluk) d-d wul. wundi (wundil) d-d wundiya. wundi ( wundii, sn., nj.)wata tabarma kewayayyiya wundiya ( wundiyaa, sn., mc„jam., wundiyooyii) wata babbar riga mai kewayayyen wuya, da aljifai biyu daga gaba, d-d wundi. wuni ( wbnìl) d-d yini. wunita (wùniita) d-d yinita. wuni-wuni ( wùnii-wunii, kalma mai nuna yawan kalle-kalle tare da tsoro-tsoro. (ii) kalma mai nuna aikata cuta ga wani; mis.•yayimata— ; watau ya zalunce ta. wuntsila (wuntsilaa e, o, u, n.) fada ko rutÌA da ka ko ta baya, d-d wantsala. wuntsile ( wuntsilçe) dubiwuntsila.

473 wofintacce r sarki, wata irin fara. tattu (woofintattuu, jam.) dubi wofintacce. wukaikai (wukàikai, jam.) dubi wuka. wofiro (woofiroo) d-d wofi woho (woohoo, sn., nj) ihu ko ature wokaci (wookáci) d-d lokaci. wone (wooné, fi.) sammace ko magance wone (woonee, sn., nj)yin maga. wora (wooraa) d-d fara-fara. worami (wooramii) d-d warami. woshe (wooshe) d-d yaushe wowwo (wowwoo, sn., nj) (i) wasan wuta da yaramis: ga shi can ya wuce wukake (wukaakee, jam.) dubi wuka wukiniya (wukiiniyaa, sn., mc.) jujijuyawar ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d feleke ko iya yi. wuki-wuki (wukii-wuki, a-k) kalma mai nuna zaro ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d zuru- wul (wùl, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa, kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d- w (wul, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko wawwo. (ii) watan,d-d cika-ciki bayyana mamakin faruwar wani abu hanya wadda ba a fiye bin ta ba; an fi amfani dawulakanci (wulaakanci, sn, nj) rashin darajanta kuma tsananin baKi, d-d wuluk. wu! (wuû!, m-r) kalma mai bayyana bakatarwa ko wul (wO, sn, ni) wani yankin tufa da akan saka shi da gashin tumaki. wuba-wuba (wuuba-wuuba, sn, mc) Karamar wula (wula) d-d wulakata. ita kamar haka: 'yar wuce (wucée, fi) shige ko gilma ko gifta ko wulga wulakanta (wulaakántaa, fi) karbar mutum, ko wuci (wuci sn, nj) lokaci ko sa'i; mis: wani wulakata! (wulaakata! b-fi) kalma mai nuna wucicciri (wucicciri) d-d wutsattsari. wani abu da rashin daraja. watau wani lokaci. jaddada Kin amincerwa da abu, ko Kin yarda da yin abu, d-d wula. wulaka-wulaka nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d wulakata- wucin-gadi (wucin-gaadi, sn, nj) (i) abin da aka wulakata-wulakata (wulaakata-wulaakata) d-d tanada don yin amfani da shi a lokacin 6acin rana. (ii) shin na wani Rayyadadden lokaci; mis wulaka-wulaka(wulaaka-walaakaak/karna mai wudiddigal (wudiddigal, sn., nj) (i) mutane masu wulakata wulakai (wulaakái, b-fi) kalma mai nuna yanayin bata kayan wasu da gangan. (ii) 'yan wadanda suka cinye kudin abokan cacarsu. caca kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dube shi wuf (wuf a-k)kalma mai bayyana yin abu da sauri , d-d shekeke ko wakilai. ko nan da nan; mis: daga ganin motar sai yayi wulam (wulam, a-k)kalma mai nuna rashin hakora shiga. a baki; mis bakinsa~yake. wuffi (wufi) d-d huffi. wuga-wuga (wugãa-wuga, sif, njmc.) marar wulga (wilgda, ei, fi) ci abu da yawa; mis: ya wulga (wulgá, fi) wuce ko fice ko zarce. hankali ko shashasha ko wawa. wulgi tuwo yau. wuga-wuga (wigaa-wugaa, b-fi) kalma mai nuna wulgi (wulgii sn, n) Kiftawa ta wani wuri. wuhu (wuuhùu) d-d woho faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye. willa (willáa, e, fi) () wuce, ko zarce, ko gudu da wujiga-wujiga (wujigaa-wůjigda, a-k)kamlma mai sauri. (ii) mace. wulle (wullée) dubiwulla. wulliya (wulliyaa, sn, mc.)baudiya, ko zilliya. wullo (wulloo) dubiwulla.' nuna gajiya ko shan wahala wujijjiga (wujjigá, fi) jujuya mutum ko abu wullu (wullu) dubiwulla adda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, wuluk (wuluk) d-d wul musamman wajen kokawa. wujiniya (wujliniyaa, sn., mc) (i) wurga hannaye wundi (wundi) d-d wundiya. wundi (wundi, sn., nj)wata tabarma kewayayyiya gaba da baya a lokacin tafiya. (ii) kada kan doki wundiya (wundiyaa, sn., mc, jam., wundiyooyii) don ya kore kuda ko wasu kwari da suke damun wata babbar riga mai kewayayyen wuya, da aljifai biyu daga gaba, d-d wundi wuni (win)d-dyini sa. wuji-wují (wuji-wu儿 sn., nj.) (i) wata irin tsuntsuwa mai kamar mujiya da take yawo da dare. wunita (wniita) d-d yinita. (ii) wani irin maciji mai kai biyu; ana yi masa wuni-wuni (wiunii-wuni, b-fi.)(i) kalma mai nuna kirari kamar haka: mugun maciji (iii) juyar da hankalin mutum. yawan kalle-kalle tare da tsoro-tsoro. (ü) kalma wuka (wukaa, sn, mc, jam, wukâakee kowatau ya zalunce ta. mai nuna aikata cuta ga wani; mis: ya yi mai wukäikai) (i) Karfe mai dan tsawo da fadi da aka koda gefensa ya yi kaifi ake makala masa Kota don yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii) wuntsila (wuntsilaa e, o, u, fi.) fada ko ruta da ka kota baya, d-d wantsala. I wuntsile (wuntsilee) dubiwuntsila 473 �