wofintacce. wofintattu ( wòofintàttuu, jam.) dubiwofintacce. wofiro ( wòofròo) d-d wofi. woho (woohòo, sn., nj.)ihu ko ature. wokaci ( wookàcil) d-d lokaci. wone ( woonè, fi.) sammace ko magance. wone ( wòonee, sn., nj.)yin maga. wora (wòoraa) d-d fara-fara. worami ( wooramil) d-d warami. woshe ( wòoshe) d-d yaushe. wowwo ( wòwwoo, sn., nj.)(i) wasan wuta da yara kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d-d wawwo. (ii) watan , d-d cika-ciki. wu! ( wuû!, m-r.)kalma mai bayyana bakatarwa ko bayyana mamakin faruwar wani abu. wuba-wuba (wuubà-wuubà, sn., mC.) karamar hanya wadda ba a fiye bin ta ba; an fi amfani da ita kamar haka: 'yar wuce (wucèe, fi.) shige ko gilma ko gifta ko wulga ko zarce. wuci (wucii, sn., nj.)lokaci ko sa'i; mis: wani— watau wani lokaci. wucicciri ( wucìcciril) d-d wutsattsari. wucin-gadi ( wucin-gaadìi, sn., nj.) (i) abin da aka tanada don yin amfani da shi a lokacin 6acin rana. (ii) shiri na wani kayyadadden lokaci; mis: majalisar— wudiddigal (wùdìddigal, sn., nj.)(i) mutane masu 6ata kayan wasu da gangan. (ii) 'yan caca wacfanda suka cinye kuàfin abokan cacarsu. wuf ( wuf, a-k.)kalma mai bayyana yin abu da sauri ko nan da nan; mis: dagaganin motarsaiyayF ya shiga wuffi (wufiîl) d-d huffi. wuga-wuga (wùgàa-wuga, sif., nj/mc.) marar ko shashasha ko wawa. wuga-wuga ( wùgàa-wugaa, b-fi.)kalma mai nuna faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye. wuhu (wuuhùu) d-d woho. wujiga-wujiga ( wujigaa-wùjigàa, a-k)kamlma mai nuna gajiya ko shan wahala. wujiji (wùjiijil) ddwajiji. wujijjiga (wujijjigà, fi.) jujuya mutum ko abu yadda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, musamman wajen kokawa. wujiniya (wùjiiniyaa, sn., mC.) (i) wurga hannaye gaba da baya a lokacin tafiya. (ii) kaŒ kan doki don ya kore kuda ko wasu kwari da suke damun wuji-wuji (wùji-wùji, sn., nj.) (i) wata• irin tsuntsuwa mai kamar mujiya da take yawo da dare, (ii) wani irin maciji mai kai biyu; ana yi masa kirari kamar haka:i— mugun maciji. (iii) juyar da hankalin mutum. wuka (wukaa, sn., mc., jam., wukàakee ko wuEàikai) (i) karfe mai (fan tsawo da fadi da aka kocfa gefensa ya yi kaifi ake makala masa kota don yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii) r sarki, wata irin fara. wukaikai ( wukàikai, jam.) dubi wuka. wukake ( wukàakee,jam.) dubiwuka. wukiniya (wùkiiniyaa, sn., mC.) jujuyawar ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d feleke ko iya Yi. wuki-wuki (wukii-wùkii, a-k.) kalma mai nuna zaro ido sabodajin kunya ko rashinta, d-d zuruzuru. wul (wù/, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa, mis: ga shi can ya wul (wu/, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko kuma tsananin baki, d-d wuiuk. wul (wûl, sn., nj.) wani yankin tufa da akan saka shi da gashin tumaki. wula (wula) d-d wulakata. wulakanci (wulaakancii, sn., nj.)rashin darajanta mutum ko abu. wulakanta (wulaakântaa, fi.) kar6ar mutum, ko wani abu da rashin daraja. wulakata! (wulaakata! b-fi.) kalma mai nuna jaddada kin amincenva da abu, ko kin yarda da yin abu, d-d wula.
wulakata-wulakata (wulaakatà-wulaakata) d-d wulaka-wulaka. wulaka-wu laka ( wulaakâ-wulaakà, a-k)kalma mai nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d wulakatawulakata. wulakai (wulaakài, b-fi.) kalma mai nuna yanayin kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dubeshi d-d shekeke ko wakilai. wulam ( wulam, a-k.)kalma mai nuna rashin hakora a baki; mis: bakinsa yake. wulga ( wulgà, fi.)wuce ko fice ko zarce. wulga (wùlgàa, e,i, fi.) ci abu da yawa; mis: ya wulgi tuwo yau. wulgi ( wulgii, sn., n) kiftawa ta wani wuri. willa (willàa, e, fi) (i) wuce, ko zarce, ko gudu da sauri. (ii) mace. wulle (wullèe) dubiwulla. wulliya ( wulliyaa, sn., mc.)baucfiya, ko Zilliya. wullo (wulloo) dubiwulla. wullu (wùllu) dubiwulla wulpk (wuluk) d-d wul. wundi (wundil) d-d wundiya. wundi ( wundii, sn., nj.)wata tabarma kewayayyiya wundiya ( wundiyaa, sn., mc„jam., wundiyooyii) wata babbar riga mai kewayayyen wuya, da aljifai biyu daga gaba, d-d wundi. wuni ( wbnìl) d-d yini. wunita (wùniita) d-d yinita. wuni-wuni ( wùnii-wunii, kalma mai nuna yawan kalle-kalle tare da tsoro-tsoro. (ii) kalma mai nuna aikata cuta ga wani; mis.•yayimata— ; watau ya zalunce ta. wuntsila (wuntsilaa e, o, u, n.) fada ko rutÌA da ka ko ta baya, d-d wantsala. wuntsile ( wuntsilçe) dubiwuntsila.
473
wofintacce
r sarki, wata irin fara.
tattu (woofintattuu, jam.) dubi wofintacce. wukaikai (wukàikai, jam.) dubi wuka.
wofiro (woofiroo) d-d wofi
woho (woohoo, sn., nj) ihu ko ature
wokaci (wookáci) d-d lokaci.
wone (wooné, fi.) sammace ko magance
wone (woonee, sn., nj)yin maga.
wora (wooraa) d-d fara-fara.
worami (wooramii) d-d warami.
woshe (wooshe) d-d yaushe
wowwo (wowwoo, sn., nj) (i) wasan wuta da yaramis: ga shi can ya wuce
wukake (wukaakee, jam.) dubi wuka
wukiniya (wukiiniyaa, sn., mc.) jujijuyawar ido
saboda jin kunya ko rashinta, d-d feleke ko iya
yi.
wuki-wuki (wukii-wuki, a-k) kalma mai nuna
zaro ido saboda jin kunya ko rashinta, d-d zuru-
wul (wùl, a-k.) kalma mai nuna saurin wucewa,
kan yi da daren watan sallar cika-ciki, d- w (wul, a-k.) kalma mai nuna sabuntar abu, ko
wawwo. (ii) watan,d-d cika-ciki
bayyana mamakin faruwar wani abu
hanya wadda ba a fiye bin ta ba; an fi amfani dawulakanci (wulaakanci, sn, nj) rashin darajanta
kuma tsananin baKi, d-d wuluk.
wu! (wuû!, m-r) kalma mai bayyana bakatarwa ko wul (wO, sn, ni) wani yankin tufa da akan saka
shi da gashin tumaki.
wuba-wuba (wuuba-wuuba, sn, mc) Karamar wula (wula) d-d wulakata.
ita kamar haka: 'yar
wuce (wucée, fi) shige ko gilma ko gifta ko wulga wulakanta (wulaakántaa, fi) karbar mutum, ko
wuci (wuci sn, nj) lokaci ko sa'i; mis: wani wulakata! (wulaakata! b-fi) kalma mai nuna
wucicciri (wucicciri) d-d wutsattsari.
wani abu da rashin daraja.
watau wani lokaci.
jaddada Kin amincerwa da abu, ko Kin yarda da
yin abu, d-d wula.
wulaka-wulaka
nuna ragwanci ko rashin daraja. d-d wulakata-
wucin-gadi (wucin-gaadi, sn, nj) (i) abin da aka wulakata-wulakata (wulaakata-wulaakata) d-d
tanada don yin amfani da shi a lokacin 6acin rana.
(ii) shin na wani Rayyadadden lokaci; mis
wulaka-wulaka(wulaaka-walaakaak/karna mai
wudiddigal (wudiddigal, sn., nj) (i) mutane masu wulakata
wulakai (wulaakái, b-fi) kalma mai nuna yanayin
bata kayan wasu da gangan. (ii) 'yan
wadanda suka cinye kudin abokan cacarsu.
caca
kallon mutum da nuna wulakanci; mis: ta dube shi
wuf (wuf a-k)kalma mai bayyana yin abu da sauri
, d-d shekeke ko wakilai.
ko nan da nan; mis: daga ganin motar sai yayi wulam (wulam, a-k)kalma mai nuna rashin hakora
shiga.
a baki; mis bakinsa~yake.
wuffi (wufi) d-d huffi.
wuga-wuga (wugãa-wuga, sif, njmc.) marar wulga (wilgda, ei, fi) ci abu da yawa; mis: ya
wulga (wulgá, fi) wuce ko fice ko zarce.
hankali ko shashasha ko wawa.
wulgi tuwo yau.
wuga-wuga (wigaa-wugaa, b-fi) kalma mai nuna wulgi (wulgii sn, n) Kiftawa ta wani wuri.
wuhu (wuuhùu) d-d woho
faruwar abu wujiga-wujiga ko a gajiye.
willa (willáa, e, fi) () wuce, ko zarce, ko gudu da
wujiga-wujiga (wujigaa-wůjigda, a-k)kamlma mai
sauri. (ii) mace.
wulle (wullée) dubiwulla.
wulliya (wulliyaa, sn, mc.)baudiya, ko zilliya.
wullo (wulloo) dubiwulla.'
nuna gajiya ko shan wahala
wujijjiga (wujjigá, fi) jujuya mutum ko abu wullu (wullu) dubiwulla
adda zai iya fitar da shi daga hayyacinsa, wuluk (wuluk) d-d wul
musamman wajen kokawa.
wujiniya (wujliniyaa, sn., mc) (i) wurga hannaye
wundi (wundi) d-d wundiya.
wundi (wundi, sn., nj)wata tabarma kewayayyiya
gaba da baya a lokacin tafiya. (ii) kada kan doki wundiya (wundiyaa, sn., mc, jam., wundiyooyii)
don ya kore kuda ko wasu kwari da suke damun wata babbar riga mai kewayayyen wuya, da aljifai
biyu daga gaba, d-d wundi
wuni (win)d-dyini
sa.
wuji-wují
(wuji-wu儿
sn.,
nj.)
(i)
wata
irin
tsuntsuwa mai kamar mujiya da take yawo da dare. wunita (wniita) d-d yinita.
(ii) wani irin maciji mai kai biyu; ana yi masa wuni-wuni (wiunii-wuni, b-fi.)(i) kalma mai nuna
kirari kamar haka: mugun maciji (iii) juyar da
hankalin mutum.
yawan kalle-kalle tare da tsoro-tsoro. (ü) kalma
wuka (wukaa, sn, mc, jam, wukâakee kowatau ya zalunce ta.
mai nuna aikata cuta ga wani; mis: ya yi mai
wukäikai) (i) Karfe mai dan tsawo da fadi da aka
koda gefensa ya yi kaifi ake makala masa Kota don
yanka abubuwa da shi, ko a yi makami da shi. (ii)
wuntsila (wuntsilaa e, o, u, fi.) fada ko ruta da ka
kota baya, d-d wantsala.
I wuntsile (wuntsilee) dubiwuntsila
473
�