Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:O: Difference between revisions

Discussion page of O
m Quick edit
m Quick edit
Line 12: Line 12:
##'''''[[O]]'''·nesʹi·mus ran away from Phi·leʹmon and came to Rome. ''
'''[[Unisimus]]''' ya gudu daga wurin Filimon zuwa Roma. [https://glosbe.com/en/ha/O?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'''''[[O]]'''·nesʹi·mus ran away from Phi·leʹmon and came to Rome. ''
'''[[Unisimus]]''' ya gudu daga wurin Filimon zuwa Roma. [https://glosbe.com/en/ha/O?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Courageously, the Ethiopian spoke: “'''[[O]]''' my lord the king, these men have done bad in all that they have done to Jeremiah the prophet, whom they have thrown into the cistern, so that he will die where he is because of the famine.” ''
Da gabagaɗi, Bahabashen ya ce: “'''[[Ya]]''' ubangijina sarki, waɗannan mutane sun yi mugun aiki cikin dukan abin da suka yi ma Irmiya annabi, da suka jefa shi cikin rami; yana kuwa mutuwa a wurin da ya ke, domin yunwa da a ke yi.” [https://glosbe.com/en/ha/O?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Courageously, the Ethiopian spoke: “'''[[O]]''' my lord the king, these men have done bad in all that they have done to Jeremiah the prophet, whom they have thrown into the cistern, so that he will die where he is because of the famine.” ''
Da gabagaɗi, Bahabashen ya ce: “'''[[Ya]]''' ubangijina sarki, waɗannan mutane sun yi mugun aiki cikin dukan abin da suka yi ma Irmiya annabi, da suka jefa shi cikin rami; yana kuwa mutuwa a wurin da ya ke, domin yunwa da a ke yi.” [https://glosbe.com/en/ha/O?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Surely we want to be like David, who sang: “'''[[O]]''' magnify Jehovah with me, you people, and let us exalt his name together.” ''
Ya kamata mu zama kamar Dauda wanda ya ce: “Ku girmama '''[[Ubangiji]]''' tare da ni, bari kuma mu ɗaukaka sunansa tare.” [https://glosbe.com/en/ha/O?page=1&tmmode=MUST&stem
##''Surely we want to be like David, who sang: “'''[[O]]''' magnify Jehovah with me, you people, and let us exalt his name together.” ''
Ya kamata mu zama kamar Dauda wanda ya ce: “Ku girmama '''[[Ubangiji]]''' tare da ni, bari kuma mu ɗaukaka sunansa tare.” [https://glosbe.com/en/ha/O?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''David continued: “May the words of my mouth and the meditation of my heart be pleasing to you, '''[[O]]''' Jehovah, my Rock and my Redeemer.” ''
Dauda ya ci gaba: “Bari batutuwan bakina, da tunanin zuciyata, su zama abin karɓa a '''[[gareka]]''', '''[[Ya Ubangiji]]''', dutsena da mai-fansana.” [https://glosbe.com/en/ha/O?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Do be exalted above the heavens, '''[[O]]''' God; let your glory be above all the earth.” ''
Ka ɗaukaka, '''[[ya]]''' Allah, bisa sammai; bari darajarka ta ɗaukaka bisa dukan duniya.” [https://glosbe.com/en/ha/O?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##'''''[[O]]''' God, how much does the grand sum of them amount to!”—PSALM 139:17. ''
'''[[Ina]]''' misalin yawan jimlassu!”—ZABURA 139:17. [https://glosbe.com/en/ha/O?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''They go to Da·riʹus and say: ‘We have agreed, '''[[O]]''' kin

Revision as of 14:39, 6 March 2019

Glosbe's example sentences of O [1]

1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar O:
1. “You, O Jehovah, are good and ready to forgive; and the loving-kindness to all those calling upon you is abundant.”—PS.
“Nagari ne kai, ya Ubangiji, mai-hanzarin gafartawa kuwa, mai-yawan jinƙai ga dukan waɗanda su ke kira gareka.”—ZAB. [2]

2. They started at one o’clock each morning so that the food would be ready when the boats came in at four o’clock.
Suna soma dahuwar ne da ƙarfe ɗaya na dare a kowace rana domin su gama girkin kafin jiragen ruwan su iso da ƙarfe huɗu na asubar fari. [3]

3. Jer·o·boʹam and some other important men go to King Re·ho·boʹam and ask him to be nicer to the people.
Jeroboam da wasu manyan mutane suka je wajen Sarki Rehoboam suka roƙe shi ya kyautata wa mutanen. [4]

4. Jehovah revealed to the prophet Ezekiel that detestable things were being done in private, saying: “Have you seen, O son of man, what the elderly ones of the house of Israel are doing in the darkness, each one in the inner rooms of his showpiece?
Jehobah ya bayyana wa annabi Ezekiel cewa ana yin abin ban ƙyama a ɓoye, ya ce: “Ya ɗan mutum, ko ka ga abin da dattiɓan gidan Isra’ila su ke yi a cikin duhu? [5]

5. 12 “Elisha began to pray and say: ‘O Jehovah, open his eyes, please, that he may see.’
12 “Elisha ya yi addu’a ya ce, ‘Ya Ubangiji,ka buɗe idanunsa ya gani.’ [6]

6. Like the psalmist, we can pray: “Create in me even a pure heart, O God, and put within me a new spirit, a steadfast one.”
Za mu iya yin addu’a kamar mai zabura: “Daga cikina ka halitta zuciya mai-tsabta, ya Allah; ka sabonta daidaitacen ruhu daga cikina.” [7]

7. We strive to imitate Jehovah, of whom the psalmist sang: “If errors were what you watch, O Jah, O Jehovah, who could stand?”
Mu yi ƙoƙari mu yi koyi da Jehovah, game da wanda mai Zabura ya rera: “Idan kai, ya Ubangiji, za ka ƙididdiga laifofi, wa za ya tsaya, ya Ubangiji?” [8]

8. O·nesʹi·mus ran away from Phi·leʹmon and came to Rome.
Unisimus ya gudu daga wurin Filimon zuwa Roma. [9]

9. Courageously, the Ethiopian spoke: “O my lord the king, these men have done bad in all that they have done to Jeremiah the prophet, whom they have thrown into the cistern, so that he will die where he is because of the famine.”
Da gabagaɗi, Bahabashen ya ce: “Ya ubangijina sarki, waɗannan mutane sun yi mugun aiki cikin dukan abin da suka yi ma Irmiya annabi, da suka jefa shi cikin rami; yana kuwa mutuwa a wurin da ya ke, domin yunwa da a ke yi.” [10]

10. Surely we want to be like David, who sang: “O magnify Jehovah with me, you people, and let us exalt his name together.”
Ya kamata mu zama kamar Dauda wanda ya ce: “Ku girmama Ubangiji tare da ni, bari kuma mu ɗaukaka sunansa tare.” [11]

11. David continued: “May the words of my mouth and the meditation of my heart be pleasing to you, O Jehovah, my Rock and my Redeemer.”
Dauda ya ci gaba: “Bari batutuwan bakina, da tunanin zuciyata, su zama abin karɓa a gareka, Ya Ubangiji, dutsena da mai-fansana.” [12]

12. Do be exalted above the heavens, O God; let your glory be above all the earth.”
Ka ɗaukaka, ya Allah, bisa sammai; bari darajarka ta ɗaukaka bisa dukan duniya.” [13]

13. O God, how much does the grand sum of them amount to!”—PSALM 139:17.
Ina misalin yawan jimlassu!”—ZABURA 139:17. [14]

14. They go to Da·riʹus and say: ‘We have agreed, O kin