More actions
No edit summary |
m Quick edit |
||
Line 40: | Line 40: | ||
## '' na tsoron kada jama’rsu su yi '''[[biris]]''' da su [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/e-Journal-YinAmfaniDaRundunarJamaaTaHanyarSadarwa2_0_001.pdf] | ## '' na tsoron kada jama’rsu su yi '''[[biris]]''' da su [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/e-Journal-YinAmfaniDaRundunarJamaaTaHanyarSadarwa2_0_001.pdf] | ||
## '' wannan ba yana nufin mun yi '''[[biris]]''' da wa]annan bukatu ba ne [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/HirarLiveAtState-KokarinAmirkaAYankinSaharan-JawabinLindaThomas-GreenfieldMataimakiyarSakatariyarOfishinHarkokinAfrika.pdf] | ## '' wannan ba yana nufin mun yi '''[[biris]]''' da wa]annan bukatu ba ne [http://photos.state.gov/libraries/nigeria/487468/hausa_docs/HirarLiveAtState-KokarinAmirkaAYankinSaharan-JawabinLindaThomas-GreenfieldMataimakiyarSakatariyarOfishinHarkokinAfrika.pdf] | ||
## '' wadda bai kamata a ce mu yi '''[[biris]]''' a kan basirar da Allah Ya bata ba [http://inamafita.blogspot.com/2009_06_01_archive.html] | ## '' wadda bai kamata a ce mu yi '''[[biris]]''' a kan basirar da Allah Ya bata ba [http://inamafita.blogspot.com/2009_06_01_archive.html][[Category:Hausa lemmas]] |
Revision as of 20:04, 10 March 2019
m
SketchEngine Example Sentences of biris
- SketchEngine Example Sentences of biris
- Irin wadanda a ka yi biris da su ba a nuna musu kauna [1]
- Idan ya yi biris da su don kaunar da ke tsakaninsa da mai dakinsa ko dan kyautatawa da ta ke masa sai a ce ta mallake shi [2]
- da kuma sace wani ‘dan uwan injiniya markus gundiri. Biris da gwamnatoci suka yi da al’amarin ’yan gudun hijira [3]
- tare da yin biris da halin da ke suke ciki [4]
- Shugabannin baya sun yi biris da shi [5]
- bayan yayi biris da wani yunkuri na mika shi ga kotun duniya [6]
- ya karbi makullin babur dina ya kuma yi biris da ni na wani tsawon lokaci [7]
- shugaba Ellen Johnson Sirleaf ta kori manyan jami’an jinya goma bayanda suka yi biris da umarnin da aka basu na komawa kasar domin su taimaka wajen yakar barkewar cutar Ebola [8]
- †Ya kuma kara kira ga ‘yan Najeriya da su yi amfani da wannan dama su hada kai su yi biris da masu kiran a ta da hankali [9]
- : GYARA KAYANKA YI HATTARA DA ZUNUBAI 70 Waxanda Mutane Suka Yi Biris Da Su WALLAFAR SHEIKH MUHAMMAD SALEH AL MUNAJJID FASSARAR MUHAMMAD MANSUR IBRAHIM Jami’ar Usmanu Xan Fodiyo [10]
- waxanda yin biris da su ba ya halasta [11]
- Kuma yin biris da su zaluntar kai ne [12]
- 36 BABI NA BIYU Zama Da Munafukai Da Mavarnata Wani abu kuma da Allah Subhanahu Wa Ta’ala Ya haramta kuma mutane suka yi biris da shi [13]
- LIWAXI Wani abu kuma da Allah Subhanahu Wa Ta’ala Ya haramta amma mutane suka yi biris da shi [14]
- wasu magidanta ke yin biris da tarbiyyar iyalinsu [15]
- sun yi biris da haramcin [16]
- bai fi irin yadda mutane a yau suka yi biris da wannan haramci ba [17]
- kuma wasu mutane suka yi biris da shi [18]
- sun yi biris da wannan lamari [19]
- Amma kuma mutane da dama sun yi biris da wannan koyarwa ta musulunci [20]
- Yin biris kuwa da kasashen larabawa sukayi kan wannan lamari [21]
- ta hanyar yin biris da horace-horacensa da aikata abubuwan da ya hana [22]
- kada su yi biris da wannan faxakarwa [23]
- Ka sani yin biris da wannan koyarwa ta Almusxafa SallallahuAlaihi Wasallama halaka ne [24]
- a yi biris da wannan Aikin na Horo da Hani [25]
- sai ka taras sun yi biris da shi [26]
- Wandako duk ya yi biris da makusantansa [27]
- bayan ya yi biris da wani yunkuri na mika shi ga kotun duniya [28]
- amma ya yi biris da su [29]
- amma gwamanatin kano ta yi biris da wannan ta fake da kama yan fim tana daurewa a matsayin gwamnatin musulunci [30]
- na yin biris da muhimmanci da kuma ]imbin gudunmawar da }ungiyoyin ayyukan sa-kai ke bai wa tarihin {asar Amirka [31]
- na tsoron kada jama’rsu su yi biris da su [32]
- wannan ba yana nufin mun yi biris da wa]annan bukatu ba ne [33]
- wadda bai kamata a ce mu yi biris a kan basirar da Allah Ya bata ba [34]