Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:commentator

Discussion page of commentator
Revision as of 06:43, 18 October 2020 by Admin (talk | contribs) (Admin moved page Talk:commentators to Talk:commentator)

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> commentators - translation - English-Hausa Dictionary - Glosbe

commentators

Type: noun;
Plural form of commentator.
plural of [i]commentator[/i]

Similar phrases in dictionary English Hausa. (2)

comment
Sharhi, sharhi
comment mark
Alamar sharhi

Example sentences with "commentators", translation memory

add example
en 3 Christendom’s commentators often view these words of Jesus as referring to those who have positions of responsibility among professed Christians.
ha 3 Kiristendam masu yin sharhi sau da yawa suna ɗaukan cewa waɗannan kalaman Yesu suna nuni ga waɗanda suke da matsayi tsakanin masu da’awar cewa su Kiristoci ne.
en As the historians and commentators say, there has never been a time on earth like the one experienced from 1914 onward.
ha Kamar yadda ’yan tarihi da ’yan sharhi suka faɗa, ba a taɓa samun lokaci kamar daga 1914 har yanzu a duniya ba.
en Some Bible commentators have tried to link the first fulfillment of this prophecy with one of the Israelite kings or one of Isaiah’s sons.
ha Wasu masana sun yi ƙoƙari su nuna cewa cikar farko na wannan annabci ya faru kan wani cikin sarakunan Isra’ila ko kuma ɗan cikin ’ya’yan Ishaya.
en 3. (a) How have Christendom’s commentators tried to explain Jesus’ statements about the “slave”?
ha 3. (a) Yaya Kiristendam masu yin sharhi suka bayyana abin da Yesu ya faɗa game da “bawan nan”?
en Many modern-day commentators assume that Paul was referring to scars received in different episodes of physical abuse during his Christian missionary activity.
ha Masu yin sharhi na zamani suna da’awar cewa Bulus yana nuni ne ga tabō masu yawa da ya samu a azabar da ya sha a lokacin aikin wa’azi na Kirista da ya yi a ƙasashe.
Showing page 1. Found 5 sentences matching phrase "commentators".Found in 3 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.