- (tambaya) menene, meh/me?, yaya, wane, wanne (see also: which).
- what they are speaking. [1] <> wane yare su ke yi? [2]
- what will happen if the current rich diversity of languages disappears and most of us end up speaking only one? [3] <> me zai faru idan baki daya harsuna su ka bace ya zama duk duniya na amfani da harshe daya tilo? [4]
- Yaya cikakkiyar lafiyar mutum ta jima'i take - [5] <> What is a 'normal' sex life [6]
- abin, abun
- Synonym: thing
- It left nothing of what it came upon but that it made it like disintegrated ruins. <> Bã ta barin kõme da ta jẽ a kansa, fãce ta mayar da shi kamar rududdugaggun ƙasũsuwa. = Ba ta bari kome ba, da ta zo a kanta sai da ta mayar da shi kamar rududdugaggun qasusuwa. --Qur'an 51:42
- that is, to imagine what will happen in the future – [7] <> wato, su yi kintacen abin da zai auku nan gaba [8]
- “I do what I want”. [9] <> “Sai in yi abinda na ke so”. [10]