Suna
m
- the blackboard, board, chalkboard, writing tablet <> katako ko sumuti wanda aka yi wa baƙin launi don rubutu a kai.
- farin bango ko ƙyalle na nunin majigi.
- guntun katako da dukawa ke aikin fata a kai.
- allon kafaɗa: wani ƙashi mai faɗi da ke kusa da kafaɗar mutum ko dabba.
- inscription <> sassaƙaƙƙen ice wanda ake rubutun Alƙur'ani a kai.
- Or have you thought that the companions of the cave and the inscription were, among Our signs, a wonder? <> Ko kuwa kã yi zaton cewa ma´abũta kõgo da allo sun kasance abin mãmãki daga ãyõyin Allah? (Quran 18:9)