Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

namuzu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 16:52, 21 March 2016 by Admin (talk | contribs) (Created page with "== Noun == <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns (alternate spelling: namuzo) # yadin malti da aka saka fari ƙasa-ƙasa, wa...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

m (alternate spelling: namuzo)

  1. yadin malti da aka saka fari ƙasa-ƙasa, wato yadin akoko; kirarin da ake yi wa akoko ko malti<> a grey baff
    An ba shi turmin namuzu ya yi ɗinkin Salla
    Namuzu kashin jirgi ko a Ingila ba sayen ka ake ba sai dai a ba da ladan ɗinki
Contents