(Redirected from namuzo)
Noun
m (alternate spelling: namuzo)
- yadin malti da aka saka fari ƙasa-ƙasa, wato yadin akoko [1]; kirarin da ake yi wa akoko ko malti[2] <> a gray baft/coarse/yarn/cloth
- An ba shi turmin namuzu ya yi ɗinkin Salla
- Namuzu kashin jirgi ko a Ingila ba sayen ka ake ba sai dai a ba da ladan ɗinki