More actions
Nahawun Hausa (Hausa Grammar): Nahawun Hausa na nufin yadda kalmomin Hausa ke aukuwa cikin wani tsari don bayar da ingantattun jumloli wadanda Bahaushe zai amsa hannu bibbiyu.
Sassan Nahawu (Parts of Speech):
- Suna (noun)
- Wakilin Suna(pronoun)
- Sifa(adjective)
- Aikatau/fi'ili (verb)
- Bayanau/Bayanan fi'ili(adverb)
- Ma'auni(quantifier)
- Mahadi (conjunction)
- Madanganci(referential)
- Dirka(stabilizer/copula)
- Tsigalau(diminutive)
- Lokuta (tenses)
Source: https://www.facebook.com/permalink.php?story_fbid=1688095814740826&id=1685995344950873