Verb
- gyara itace da gizago ko sarrafa shi don yin amfani da shi <> woodworking, woodwork, to carve
- ya sassaƙa turmi daga itacen ƙirya.
- Ya sassaƙa kujera. <> He made a chair.
- sassaƙe ɓawo daga bishiya <> strip bark off tree.
Noun
wood chipping, carpentry