u (u, har.)đaya daga cikin wasulan Hausa.
Uba (0ba sn., nj.) lakabin mutumin da aka sa wa sunan kakansa, d-dUbale ko Ubali ko Ubandi. uba @ba, sn., nj., mc, uwaa, jam., iyâayee ko ibânnii) (i) mahaifm mutum. (ii) shugaba; ana hada wannan kąlma da wađansu kalmomi don samar da wata ma'ana, mis: n đaki, ko n
gida, watau mai taimaka wa mutum; Ubangiji, watau Allah.
ubaka (uubakâa) d-dkubaka.
Ubale ( lŽbaalô d-dUba..
Ubale ( lŽbâale) d-dUba. Ubandi ( llbandl) d-dUba. ubanni (Obânnii,jam.) dubiuba.
uda (uudi sn., nj/mc.,jam, uudoodi ko uudoojii ko ăudiawaa) (i) wađansu im tumaki manya
masu launi biyu, (ii) Fulanin daji masu yawo da tumaki.
udashe (uudashëe) d-dhudashe.
(Oudâawaa,jam.) dubi uda. udodi (uudoodii,jam.) dubi uda. udoji (uudoojii,jam.) dubiuda.
un (ut? m-r.) kalmar da ake fada wajen wasa, musamman na katantanwa da nufin kifewa. ufe (uufëe, fi) tsere.
uffan (umn, sn., nj.)wani abu ko komai, mis:ban ce da shi— ba; watau ban ce masa komai ba. ujila ( ujilmsn., mc.)(i) garaje ko gaggawa, (ii) naci ujira (ujiraa, sn., mc.) daya bisa goman kayan gado da ake bai wa baitulmali, d-dushira ko ushiri.
uku (ukzž, sn., mc.) (i) kidayar da ke zuwa bayan biyu a tsarin lissafi; ana cewa: (faya; biyu; 2, --- ). (ii) masifa ko ukuba; mis: ya watau ya sa kansa cikin masifa. (iii) , watau sunan wata irin caca. (iv) da d-daska uku da ake a fuska, d-dukku. ukku (ukklż) d-duku. ukuba (Okuubâa) d-dukuba. ulle (Lblle) d-dmage.
ulu (uullż, sn., nj.)zare mai launi iri-iri mai harza na wul da ake saka hula ko rigar sanyi da shi, d-d siliya.
umara (uumaraa) d-dkokara. Umara ( Uumaraa) d-dUmra. umarce (żumžrcee) dubiumarta. umarci ( l}umârcł) dubiumarta.
umarni (l)umžmii, sn., nj.) sawa a Yi abu, d-d umurni.
umarta (Ilumartža, ce, ci, fi.) sa mutum ya Yi abu.
Umaru (tjumanż, sn., nj.) sunan mutum na yanka; ana Yi masa lakabi da Sanda ko Faruku.
umbola ( Omboolâa, sn., mc.)zagin mutum ta hanyar nuna masa tafin hannu da bubbuđa yatsu biyar, dddakuwa ko ambola.
umbululluki (Ombululllżkil) d-dmakiyaya.
umbululluki ( Ombulullôkh) d-dbululluki.
Umbutawa ( Umbutaawaa, sa, nj.,jam.)wata kabila a kasar Ningi. k-m., Tukura da Bako duk-. ne umfana (Omfaanâa) d-damfana. umfani (l)mfaânil) d-d amfani. Umma ( tJmma) d-dUwa. umma (ummâa) d-daľuma.
ummuľaba'isi (umrnb/'âbaa 'isi, sn., nj/mc) dalili ko musabbabin faruwar wani mugun abu.
umra ( umraa, sn„ mc.) karamin aikin Hajji wanda ba a Yi masa hawan Arfa; akan Yi shi a kowane lokacin shekara ko kuma tare da aikin Haji..
umumi (l}muumii, sn., tij.) (i) gaba cfaya, (ii) haduwar ra'ayi umurni (l}mornil) d-dumarni. unduruttu sn., nj.) wani irin tarkon kamun kifi. ungo (ungo, har,)kalmar da ake amfani da ita wajen mika wa wani wani abu, d-dkar6i ko amshi ko rika ds ungozoma (l}ngoozôomi, .m., mc.) (jam., ingoôzôomai ko ungoozoomoomii) mace wadda take taimaka wa mata wajen haihuwa da binne mabiyiya da yanke cibiya, d-dmakar6iya ko sarbuwa ko ar-biki. ungozomai ( Ongôozôomai,jam.) dubiungozoma. ungozomomi (ungoozoomoomii, jam.) dubi ungozoma. ungududu ( inguduudl}) d-dingidido. ungulai (bngblai,jam.) dubiungulu. ungulaye ( ongblâayee,jam.) dubi ungulu. ungulu (Ongł}lu, sn., mc., jam., ingilai ko ingălâayee) (i) wata bakar tsuntsuwa babba dangin mikiya mai cin kazanta, musamman kashi da mushe. (ii) motar asibiti ta đaukarmatattu. (ii) karuwa; kir., ba kazarkowa ba, d-dangulu. ungurduga ( ongurdżgaa, sn., mc.) dubiungurdugi. ungurdugai (lingordbgai,jam.) dubiungurdugi. ungurdugi (l}ngurdôgii, sn., nj/mc., ingurdăgaa jam., ingirdigai) gurgu mai rarrafe, d-d guddugi ko giddigi. ungurnu (Ongżrnu, sn., mc.) wata kanwa kakkarfa da akan jika a sha don maganin ciwon ciki d.s. unguwa (l}nguwaa, sn„ mc.,jam., unguwooyii ko ăngăwânnii) wani sashe na gari don gudanar da mulkin garin a cikin sauki, d-d anguwa ko ungwa. unguwanni ( Ongl)vvânnii, jam.) dubiunguwa. unguwoyi (unguwooyii,jam.) dubiunguwa. ungwa @ngwaa) d-dunguwa. uni (unii) d-dwuni . urince (urincee) dubiurinta. urinta (urintaa, ce, uzurta.
462
�